More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
(One intermediate revision by one other user not shown) | |||
Line 3: | Line 3: | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
[[File:rariya dance.jpg|thumbnail| [http://hausafilms.tv/actor/ali_nuhu Ali Nuhu] da [http://hausafilms.tv/actress/rahma_sadau Rahama Sadau] na taka rawa a fim din [http://hausafilms.tv/film/rariya Rariya] <> A dance in a Hausa film.]] | [[File:rariya dance.jpg|thumbnail| [http://hausafilms.tv/actor/ali_nuhu Ali Nuhu] da [http://hausafilms.tv/actress/rahma_sadau Rahama Sadau] na taka rawa a fim din [http://hausafilms.tv/film/rariya Rariya] <> A dance in a Hausa film.]] | ||
# 'yar ƙofa a garu da aka yi daga ƙasa don ruwa ya riƙa shigewa ta ciki. | # 'yar ƙofa a garu da aka yi daga ƙasa don ruwa ya riƙa shigewa ta ciki. kofar da aka yi a jikin kasan bango don ruwan da aka yi amfani da shi amma ba a son sa a wurin ya fice waje, musamman daga mawanki ko kuma ruwan sama. | ||
# magudanar ruwa. <> a water [[gutter]]. | # magudanar ruwa. <> a water [[gutter]]. | ||
# [[kwararo]], watau ƙaramar hanya a gari. <> a narrow [[path]]. | # [[kwararo]], watau ƙaramar hanya a gari. <> a narrow [[path]]. | ||
# saƙaƙƙiyar [[waya]] mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari. | # saƙaƙƙiyar [[waya]] mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari. | ||
# kwano amma gindinsa siririyar waya ce mai kofofi duk jikinta don tankade gari, wato abin da ya wuce ta kofofin gari ne wanda ya kasa wucewa kuwa tsaki ne. | # kwano amma gindinsa siririyar waya ce mai kofofi duk jikinta don tankade gari, wato abin da ya wuce ta kofofin gari ne wanda ya kasa wucewa kuwa tsaki ne. | ||
#wani lokacin kuma ba busasshen gari ake tankadewa da ita ba sai dai tace wanda aka jika shi da ruwa, kamar na yin koko | # wani lokacin kuma ba busasshen gari ake tankadewa da ita ba sai dai tace wanda aka jika shi da ruwa, kamar na yin koko | ||
# | # [[indararo]] daga saman gini. Lafazi: Rariyar hannu = kashe kuɗin da mutum ya samu ta hanyar watsar da abin da aka saya don babu tsari. [[sieve]]. | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 20:02, 11 March 2019
Noun
f

- 'yar ƙofa a garu da aka yi daga ƙasa don ruwa ya riƙa shigewa ta ciki. kofar da aka yi a jikin kasan bango don ruwan da aka yi amfani da shi amma ba a son sa a wurin ya fice waje, musamman daga mawanki ko kuma ruwan sama.
- magudanar ruwa. <> a water gutter.
- kwararo, watau ƙaramar hanya a gari. <> a narrow path.
- saƙaƙƙiyar waya mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari.
- kwano amma gindinsa siririyar waya ce mai kofofi duk jikinta don tankade gari, wato abin da ya wuce ta kofofin gari ne wanda ya kasa wucewa kuwa tsaki ne.
- wani lokacin kuma ba busasshen gari ake tankadewa da ita ba sai dai tace wanda aka jika shi da ruwa, kamar na yin koko
- indararo daga saman gini. Lafazi: Rariyar hannu = kashe kuɗin da mutum ya samu ta hanyar watsar da abin da aka saya don babu tsari. sieve.