Created page with "https://gloss.dliflc.edu/products/gloss/hua_soc417/hua_soc417_source.html Category:GLOSS" |
m Admin moved page GLOSS/417 to GLOSS/417 Ilimin Mata (Girls' Education) |
||
(One intermediate revision by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
https://gloss.dliflc.edu/products/gloss/hua_soc417/hua_soc417_source.html | https://gloss.dliflc.edu/products/gloss/hua_soc417/hua_soc417_source.html | ||
{| class="wikitable" | |||
|'''Ilimin Mata''' | |||
| | |||
|'''Girls' Education''' | |||
|- | |||
|'''Mohamed''': Barka Aisha. | |||
'''Aisha''': Ina gajiya Malam Mohamed? | |||
'''Mohamed''': Babu gajiya Aisha. Kin ji sabon albishir? | |||
'''Aisha''': A’a, albishir a ina? | |||
| | |||
|'''Mohamed''': Hello, Aisha. | |||
'''Aisha''': How are you, Mr. Mohamed? | |||
'''Mohamed''': I am well, Aisha. Did you hear the good news? | |||
'''Aisha''': No. Good news? What good news? | |||
|- | |||
|'''Mohamed''': Gwamnati da kamfanoni za su taimaki mata. | |||
'''Aisha''': Yaya za su taimaki mata? | |||
'''Mohamed:''' Gwamnati za ta buɗe makarantun mata cikin garin Kaduna da wasu ƙauyuka. | |||
'''Aisha''': Makarantun mata? | |||
| | |||
|'''Mohamed''': The government and some companies are going to help young girls. | |||
'''Aisha''': How are they going to help girls? | |||
'''Mohamed''': The government is going to open girls' schools in Kaduna City and some villages. | |||
'''Aisha''': Girls' schools? | |||
|- | |||
|'''Mohamed''': E, makarantu don ƙara ma mata ilimi. | |||
'''Aisha''': Nawa ne kuɗin makarantar? | |||
M'''ohamed''': Makarantun kyauta ne. Sabbin makarantun gwamnati ne. Za’a koya ma | |||
mata karatu da rubutu. | |||
'''Aisha''': Yaya ake iya shiga wannan makarantar? | |||
| | |||
|'''Mohamed''': Yes, schools to increase the level of girls' educations. | |||
'''Aisha''': How much is the school tuition? | |||
'''Mohamed''': The schools are free of charge. They are new government schools. Girls will be taught how to read and write. | |||
'''Aisha''': How can one enroll in this type of school? | |||
|- | |||
|'''Mohamed''': Ke da abokanki sai ku je babban ofishin gwamnati kusan kasuwa | |||
babba a rubuta sunayenku. | |||
'''Aisha''': Ana koya ɗinki a makarantun? | |||
'''Mohamed''': E. Za'a koya aikin hannu kamar ɗinki da rini da saƙa, da sana’a. | |||
'''Aisha''': Wallahi ina son ɗinki. Wannan makaranta tana da kyau. Makarantun za su taimaki mata sosai. | |||
| | |||
|'''Mohamed''': You and your friends should go to the government's head office close to central market to get signed up. | |||
'''Aisha''': Do they teach how to sew in these schools? | |||
'''Mohamed''': Yes, they teach handicrafts, such as sewing, dyeing, weaving, and trade. | |||
'''Aisha''': I really like sewing. This school is good and it will help a lot. | |||
|- | |||
|'''Mohamed:''' E, mata za su iya samun aiki ko ba su yi dogon karatu ba saboda akwai | |||
aikin hannu da sana’a. | |||
'''Aisha''': To bayan wannan karatu ina iya ci gaba ko shikenan? | |||
'''Mohamed''': Sosai Aisha, kina iya ci gaba da makarantar boko har zuwa jami’a. | |||
'''Aisha''': Madalla, na ji daɗi sossai saboda ina son karatu amma iyayena ba su da kuɗi. | |||
'''Mohamed:''' Yanzu za ki je makaranta kyauta. | |||
'''Aisha''': Na gode Mohamed, zan je in ba abokaina da iyayena labari. Sai an jima. | |||
'''Mohamed''': To Aisha, sai anjima. | |||
| | |||
|'''Mohamed''': Yes, girls will be able to obtain jobs, even without furthering their education. There are handicrafts and trade. | |||
'''Aisha''': Okay, after this study, am I able to continue or that is it? | |||
'''Mohamed''': Very good, Aisha. You can continue with your studies up to university level. | |||
'''Aisha''': Great, I am very happy because I like to study, but my parents do not have the money. | |||
'''Mohamed''': You can now go to school free of charge. | |||
'''Aisha''': Thank you, Mohamed. Let me go and tell my friends and family about it. See you later. | |||
'''Mohamed''': Okay, Aisha. See you later. | |||
|} | |||
[[Category:GLOSS]] | [[Category:GLOSS]] |