More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
==Noun== | ==Noun== | ||
{{suna|bindiga|bindigogi}} | {{suna|bindiga|bindigogi}} | ||
{{noun|gun}} | |||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# wani irin [[makami]] wanda ake sa wa harsashi don harbawa wajen yaƙi ko farauta ko kuma wajen wani buki na musamman. <> [[gun]], [[rifle]], [[pistol]], [[firearm]]. {{syn|adaka|adama|bagazum|garbul|igwa|libarba|madafa|magaruna|manawai|milimita|tsawila|turuf|mashinga}} | # wani irin [[makami]] wanda ake sa wa harsashi don harbawa wajen yaƙi ko farauta ko kuma wajen wani buki na musamman. <> [[gun]], [[rifle]], [[pistol]], [[firearm]]. {{syn|adaka|adama|bagazum|garbul|igwa|libarba|madafa|magaruna|manawai|milimita|tsawila|turuf|mashinga}} |
Latest revision as of 16:34, 25 November 2021
Noun
f
- wani irin makami wanda ake sa wa harsashi don harbawa wajen yaƙi ko farauta ko kuma wajen wani buki na musamman. <> gun, rifle, pistol, firearm.
- ƙarar wani abu. <> the sound of something (usually going off, exploding).
- Tayar keke ta yi bindiga.
- Kirari: Bindiga ciki da mugunta, watau kirarin da ake yi wa maƙetacin mutum.