More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:19750) |
||
(14 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
== Hausa == | == Hausa == | ||
'''tabbata''' (''tabbata, v1'') | '''tabbata''' (''tabbata, v1'') | ||
# faru ko afku ko kasance <> an [[occurrence]], [[transpired]] | # faru ko afku ko kasance <> an [[occurrence]], something [[transpired]] | ||
# | :# ''abin da yake faɗi ya '''tabbata'''. <> what he says '''has occured'''.'' | ||
:# ''And why did you, when you entered your garden, not say, 'What Allah willed [ has '''occurred''' ]; <> "Kuma don me, a lõkacin da ka shiga gõnarka, ka, ce, 'Abin da Allah ya so (shi ke '''tabbata''')'' --[[Quran/18#18:39|Qur'an 18:39]] | |||
# zama ko cika ko isa <> turn into, [[become]] | # zama ko cika ko isa <> turn into, [[become]] | ||
#: ta '''tabbata''' [['yar iska]] tun da ta fara [[karuwanci]]. | #: ''ta '''tabbata''' [['yar iska]] tun da ta fara [[karuwanci]]. <> she's '''become''' [[immoral]] ever since she got into [[prostitution]].'' | ||
'''tabbata''' (''tabbataa, v2'') | '''tabbata''' (''tabbataa, v2'') | ||
# haƙiƙance ko kasancewa cikin rashin shakka a kan wani abu | # haƙiƙance ko kasancewa cikin rashin shakka a kan wani abu <> to be [[certain]], to be [[sure]] of something, [[certify]], [[affirm]], [[confirm]] ([[argue]]), [[ensure]], become [[reality]] | ||
#: ''na '''tabbata''' [[Kano]] ta fi [[Zariya]] kusa da Daura. <> I am '''certain''' Kano is closer to [[Zaria]] than Daura.'' | |||
# ba da [[gaskiya]] ko [[amincewa]] ko [[gaskatawa]] <> due to, unto, belongs to | #: ''His words '''argue''' that he is a fool <> Maganarsa ta '''tabbata''' shi wawa ne.'' | ||
#: [[godiya|Godiya]] ta '''tabbata''' ga [[Allah]] | # ba da [[gaskiya]] ko [[amincewa]] ko [[gaskatawa]] <> '''[[due]] to, unto, belongs to''' | ||
#: ''[[godiya|Godiya]] ta '''tabbata''' ga [[Allah]] <> All praise and thanks '''belongs to''' Allah.'' | |||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[tabbata]] == | |||
[[Be]] [[sure]], [[sure]]. | |||
# {{cx|verb}} [[certify]] <> [[tabbata]], [[shaida]]; [[affirm]] <> [[tabbata]]; [[confirm]] <> [[tabbata]]; [[ensure]] <> [[tabbata]], [[amince]]; | |||
<!--end google translation--> | |||
==[[:Category:Glosbe|Glosbe's Parallel Text]]== | |||
# [[:Category:Glosbe|Glosbe's Parallel Text]] [[Category:Glosbe]] | |||
##''Da yake ya '''[[tabbata]]''' cewa kalmomin Jehobah za su cika, Nuhu ya ba da lokaci, kuzari, da dukiya domin ya cika umurnin Allah. <> '''[[Certain]]''' that Jehovah’s words would come true, Noah expended time, energy, and resources in order to fulfill God’s commands. [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
##''Domin sun '''[[tabbata]]''' cewa bangaskiya da ke bisa Littafi Mai-Tsarki za ta iya kawo gyara mai girma a rayuwarka kai ma. <> Because they '''[[are convinced]]''' that a Bible-based faith can bring about great improvements in your life too. [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
##''5:19-21) Amma idan ka '''[[tabbata]]''' cewa nishaɗin ya yi daidai da ƙa’idodin Jehobah, yana iya kasance da amfani a gare ka kuma ya ba ka ƙarfi.—Gal. 5:22, 23; karanta Filibiyawa 4:8. <> 5:19-21) On the other hand, if a '''[[certain]]''' leisure activity is made up of “ingredients” that are wholesome in Jehovah’s eyes, then such recreation may well be beneficial and refreshing to you.—Gal. 5:22, 23; read Philippians 4:8. [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
##''A gare shi, hutunsa zai '''[[tabbata]]'''. <> To him, that release '''[[was]]''' a '''[[certainty]]'''. [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
##''Idan yanayinsu ya hana su halartan taro a kai a kai, menene Kiristoci da suke ciwo mai tsanani za su '''[[tabbata]]'''? <> If their circumstances prevent them from attending meetings regularly, of what may seriously ill Christians be '''[[certain]]'''? [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
{{also|tabbata/examples}} | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 11:14, 14 March 2019
Hausa
tabbata (tabbata, v1)
- faru ko afku ko kasance <> an occurrence, something transpired
- abin da yake faɗi ya tabbata. <> what he says has occured.
- And why did you, when you entered your garden, not say, 'What Allah willed [ has occurred ]; <> "Kuma don me, a lõkacin da ka shiga gõnarka, ka, ce, 'Abin da Allah ya so (shi ke tabbata) --Qur'an 18:39
- zama ko cika ko isa <> turn into, become
- ta tabbata 'yar iska tun da ta fara karuwanci. <> she's become immoral ever since she got into prostitution.
tabbata (tabbataa, v2)
- haƙiƙance ko kasancewa cikin rashin shakka a kan wani abu <> to be certain, to be sure of something, certify, affirm, confirm (argue), ensure, become reality
- ba da gaskiya ko amincewa ko gaskatawa <> due to, unto, belongs to
Google translation of tabbata
- (verb) certify <> tabbata, shaida; affirm <> tabbata; confirm <> tabbata; ensure <> tabbata, amince;
Glosbe's Parallel Text
- Glosbe's Parallel Text
- Da yake ya tabbata cewa kalmomin Jehobah za su cika, Nuhu ya ba da lokaci, kuzari, da dukiya domin ya cika umurnin Allah. <> Certain that Jehovah’s words would come true, Noah expended time, energy, and resources in order to fulfill God’s commands. [1]
- Domin sun tabbata cewa bangaskiya da ke bisa Littafi Mai-Tsarki za ta iya kawo gyara mai girma a rayuwarka kai ma. <> Because they are convinced that a Bible-based faith can bring about great improvements in your life too. [2]
- 5:19-21) Amma idan ka tabbata cewa nishaɗin ya yi daidai da ƙa’idodin Jehobah, yana iya kasance da amfani a gare ka kuma ya ba ka ƙarfi.—Gal. 5:22, 23; karanta Filibiyawa 4:8. <> 5:19-21) On the other hand, if a certain leisure activity is made up of “ingredients” that are wholesome in Jehovah’s eyes, then such recreation may well be beneficial and refreshing to you.—Gal. 5:22, 23; read Philippians 4:8. [3]
- A gare shi, hutunsa zai tabbata. <> To him, that release was a certainty. [4]
- Idan yanayinsu ya hana su halartan taro a kai a kai, menene Kiristoci da suke ciwo mai tsanani za su tabbata? <> If their circumstances prevent them from attending meetings regularly, of what may seriously ill Christians be certain? [5]
- See also tabbata/examples