Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/092 Telegram nudes: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 17: Line 17:
|-
|-
|3.
|3.
|In the split second Sara found out a [[nude]] [[photo]] of her had been [[leaked]] and shared on Telegram, her life changed.
|In the split second Sara found out a [[nude]] [[photo]] of her had been [[leaked]] and shared on Telegram, her life [[changed]].
|Cikin 'yan [[dakikoki]] bayan da Sara ta gano cewa an [[yada]] [[hoton]] tsiraicinta a Telegram, rayuwarta ta sauya.
|Cikin 'yan [[dakikoki]] bayan da Sara ta gano cewa an [[yada]] [[hoton]] [[tsiraicin|tsiraicinta]] a Telegram, rayuwarta ta sauya.
|-
|-
|4.
|4.
|Her Instagram and Facebook profiles had been added, and her phone number included.
|An kuma kara da shafukanta na Instagram da Facebook da kuma lambar wayarta.
|-
|5.
|Suddenly she was being contacted by unknown men asking for more pictures.
|Ba tare da ɓata lokaci ba kuma wasu mutune da ba ta san ko su wanene ba suka tuntubeta suna neman karin wasu hotunan.
|-
|6.
|"They made me feel like I was a prostitute because [they believed] I'd shared intimate pictures of myself.
|"Sun saka ni jin kamar ni karuwa ce saboda [sun yi amanna] ni ce na yada hotunan tsiraici na,
|-
|7.
|It meant I had no value as a woman," she says.
|Hakan na nufin ba ni da wata daraja a matsayina na mace," ta ce.
|-
|8.
|Sara stopped going out after her images were shared on Telegram
|Sara ta daina fita bainar jama'a bayan da aka yaɗa hotunan tsiraicinta
|-
|9.
|Sara, not her real name, had shared the photo with one person,
|Sara, ba sunanta na gaskiya ba, ta yada hoton da ta dauka ita da wani,
|-
|10.
|but it had ended up in a Telegram group with 18,000 followers, many from her neighbourhood in Havana, Cuba.
|amma sai ga shi ya fita a cikin shafin kungiyar Telegram mai mabiya 18,000, akasari daga unguwarsu a Havana, kasar Cuba.
|-
|11.
|
|
|
|