Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sample: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 12: Line 12:
## ''My personal experiment – played out with an unscientific '''sample''' size of just one – offered some support.'' <> Gwajin da na yi – ta hanyar amfani da '''samfur''' daya tak wanda bai cika ka’aidar binciken kimiyya ba – ya bani kwarin gwiwa kan hasashen.<small> --[[bbchausa_verticals/082-baby-learning]]</small>

# kaɗan daga cikin wasu abu
# kaɗan daga cikin wasu abu
#:''This is a '''sample''' of the numerous Ayat indicating that the believers, in particular, benefit from the Qur'an.'' <br> Wannan '''kaɗan ne daga cikin ayoyin''' da ke nuna mumunai ne za su amfana da Al-Ƙur'ani.
#:''This is a '''sample''' of the numerous Ayat indicating that the believers, in particular, benefit from the Qur'an.'' <br> Wannan '''kaɗan ne daga cikin ayoyin''' da ke nuna mumunai ne za su amfana da Al-Ƙur'ani. <small>--[[Talk:Quran/2/2|Ibn Al Kathir]]</small>
==Verb==
==Verb==
{{verb|sampl|e}}
{{verb|sampl|e}}
# {{transitive verb}} If you '''sample''' something, you [[try]] or [[test]] a small amount of it. <> [[gwaji]] / [[gwada]] abu, [[ɗanɗana]]. {{syn|taste|try out}}
# {{transitive verb}} If you '''sample''' something, you [[try]] or [[test]] a small amount of it. <> [[gwaji]] / [[gwada]] abu, [[ɗanɗana]]. {{syn|taste|try out}}
#: ''After '''[[sampling]]''' each of the food, she bought the one she liked best.'' <> Bayan ta '''[[ɗanɗana]]''' duk abincin, sai ta sayo wadda ta fi so.
#: ''After '''[[sampling]]''' each of the food, she bought the one she liked best.'' <> Bayan ta '''[[ɗanɗana]]''' duk abincin, sai ta sayo wadda ta fi so.

Latest revision as of 21:47, 7 May 2022

samfuri, ɗanɗana

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Singular
sample

Plural
samples

Tilo
samfur

Jam'i
samfurori

  1. (countable) A sample is a small amount of something to try or test it. <> samfuri (abin da aka nuna don misalin sauran kaya).
    1. My personal experiment – played out with an unscientific sample size of just one – offered some support. <> Gwajin da na yi – ta hanyar amfani da samfur daya tak wanda bai cika ka’aidar binciken kimiyya ba – ya bani kwarin gwiwa kan hasashen. --bbchausa_verticals/082-baby-learning
  2. kaɗan daga cikin wasu abu
    This is a sample of the numerous Ayat indicating that the believers, in particular, benefit from the Qur'an.
    Wannan kaɗan ne daga cikin ayoyin da ke nuna mumunai ne za su amfana da Al-Ƙur'ani. --Ibn Al Kathir

Verb

Plain form (yanzu)
sample

3rd-person singular (ana cikin yi)
samples

Past tense (ya wuce)
sampled

Past participle (ya wuce)
sampled

Present participle (ana cikin yi)
sampling

  1. (transitive) If you sample something, you try or test a small amount of it. <> gwaji / gwada abu, ɗanɗana.
    After sampling each of the food, she bought the one she liked best. <> Bayan ta ɗanɗana duk abincin, sai ta sayo wadda ta fi so.