Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fara: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
 
Line 2: Line 2:
== Verb ==
== Verb ==
# to [[begin]], [[commence]], [[start]], [[establish]] <> [[soma]] ko [[kama]]
# to [[begin]], [[commence]], [[start]], [[establish]] <> [[soma]] ko [[kama]]
#: ''The idea is that, once we '''[[started]]''' wearing clothes, some lice started living in them and evolved into a separate species. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes] <> Manufa dai ita ce a daidai lokacin da muka '''[[fara]]''' sanya sutura, sai kudin cizo ya fara tarewa a jikinsu, ya kuma zama wani nau'in halittu daban. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]''
##''The idea is that, once we '''[[started]]''' wearing clothes, some lice started living in them and evolved into a separate species. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes]'' <br> Manufa dai ita ce a daidai lokacin da muka '''[[fara]]''' sanya sutura, sai kudin cizo ya fara tarewa a jikinsu, ya kuma zama wani nau'in halittu daban. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]<br><br>
##''The sun is seen setting on Saturday near the main stadium in Cameroon's capital Yaoundé, a day before the Africa Cup of Nations '''[[kicks off]]'''...''<br>A ranar Asabar kenan yadda rana ta fito ake iya ganinta ta saman dutse a Yaounde babban birnin Kamaru, kwana guda kafin '''[[fara]]''' gasar AFCON <small>--[[bbchausa verticals/pics]]</small>
 
== Adjective ==
== Adjective ==
# [[early]]
# [[early]]

Latest revision as of 02:50, 6 July 2022

Verb

  1. to begin, commence, start, establish <> soma ko kama
    1. The idea is that, once we started wearing clothes, some lice started living in them and evolved into a separate species. [1]
      Manufa dai ita ce a daidai lokacin da muka fara sanya sutura, sai kudin cizo ya fara tarewa a jikinsu, ya kuma zama wani nau'in halittu daban. [2]

    2. The sun is seen setting on Saturday near the main stadium in Cameroon's capital Yaoundé, a day before the Africa Cup of Nations kicks off...
      A ranar Asabar kenan yadda rana ta fito ake iya ganinta ta saman dutse a Yaounde babban birnin Kamaru, kwana guda kafin fara gasar AFCON --bbchausa verticals/pics

Adjective

  1. early
    Thursday sees Nigerians up early for an aerobics session in the capital, Abuja. <> A ranar Alhamis wasu masu motsa jiki da farar safiya a Abuja babban birnin Najeriya --bbchausa verticals/pics

Noun 1

f

  1. launin fari <> white
  2. famine <> wata irin cuta wadda yunwa ke haddasawa
  3. bayamma

Noun 2

Tilo
fara

Jam'i
fari

f

fara <> grasshopper
  1. wani irin ƙwaro mai tashi da tsalle, mai ɓata amfanin gona <> grasshopper, cricket.