(13 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
[[Quran/3]] > [[Quran/3/Rijayar_Lemo_Tafsir]] > [[Quran/3/Rijayar_Lemo_Tafsir2]] | |||
== Ma'arif Al-Qur'an tafsir of verses 3:1 to 3:4 [https://quran.com/3:2/tafsirs/en-tafsir-maarif-ul-quran] == | |||
The first verse of this section presents a rational proof of the Oneness of Allah (don nuna babu mai iya kawo kamarsa); the second verse, the reported proof 1, followed by an answer to some doubts nursed by disbelievers towards the later part. | |||
1. In the terminology of Islamic theology, a proof based on rational argument is called rational proof while a proof based on a verse of divine book or on a declaration made by an authority or a report narrated by a trustworthy person is called a reported proof. | |||
The first word, Alif Lam Mim (الم ) at the head of the first verse be-longs to the special set of words used by the Qur'an ([[mu'ujizar]] Alƙur'ani) which are words of hidden meaning and are known as Mutashabihat متشبھات ، the real meaning of which is a secret between Allah and His Messenger ﷺ ، and the details of which appear a little later in the section. In the words لا إله إلا ھو (Allah: there is no god but He) which follow immediately, the [[doctrine]] of the Oneness of Allah has been put forth as a categorical declaration. It means that there is absolutely nothing worthy of worship other than Allah. | |||
Then come the words الْحَيُّ الْقَيُّومُ (the Alive, the All-Sustaining) which lay out a rational proof of the Oneness of Allah. The essence of the argument is that worship means to present oneself before somebody in [[utter]] submission and [[humility]]. It, therefore, requires that the one who is being worshipped must occupy the highest point of honour and power and who has to be most perfect from all angles. From this it is obvious that anything which cannot sustain its own being, rather is dependent upon somebody else for its very existence, could hardly claim to have any honour or power in its own right. Therefore, it is [[crystal clear]][https://en.wiktionary.org/wiki/crystal_clear] that all things in this world which have no power to come into being by themselves, nor can they sustain it - be they idols carved in stone, or water, or trees, or angels and apostles - none of them is worthy of worship. The only Being worthy of worship is the One who has always been Alive and Present and shall always live and sustain. Such a Being is none but Allah; there is none worthy of worship but Him. | |||
== You are reading a Tazkirul Quran tafsir for the group of verses 3:1 to 3:4 [https://quran.com/3:2/tafsirs/tazkirul-quran-en] == | |||
The Creator and Sustainer of the universe is not a [[mechanical]] God. He is, in fact, a live and conscious Being. | |||
He has sent guidance for man throughout the ages, including the Torah and the Bible, which were revealed to the former prophets. But man has always put different constructions upon divine teachings. Thus, through his self-styled interpretations, he has divided one religion into many. Ultimately, in accordance with God’s plan, the final book in the form of the Quran was sent down to man. The Quran is not only a genuine book of guidance but also serves as the criterion or standard of right and wrong. It tells us which is the true religion and which is the religion [[devised]] by human beings through [[misinterpretation]]. | |||
Now those who, denying the book of the Almighty, refuse to abandon the religion devised by human beings, are deserving of His punishment. These are the people to whom God granted eyes, but who failed to see the light (sent by God in the form of this book). These are the people to whom their Creator granted minds, but who failed to understand the truth when it came to them in the form of arguments. Bowing to the truth required them to bow to the Prophet and to God, and they thought that by [[surrendering]] to the Supreme Being and His Prophet they would [[diminish]] in stature. To save their petty ‘greatness’, they refused to bow to the Truth. | |||
== Tafsirin ayoyin 1-5 na Surar Ali Imran == | == Tafsirin ayoyin 1-5 na Surar Ali Imran == | ||
Allah ya bude wannan Sura da harrufa kamar yadda ya yi a Baqara, domin bayanin [[mu'ujizar]] Alƙur'ani, don nuna babu mai iya kawo kamarsa, duk kuwa da cewa magana ce da ta kunshi haruffa na Larabawa irin wadanda suke rubutu da su. Sannan Allah ya yi bayanin Allantakarsa da cewa, shi ne abin bauta na gaskiya, wanda daga cikin siffofinsa, shi ne Rayayye, mai cikakkiyar rayuwa, wadda ta siffantu da dukkan siffofi na kamala, Tsayayye da Zatinsa, ba shi da bukata a wurin wani cikin halittarsa, kuma shi ne mai tsayawa da taimakon kowa da komai, don haka kowa yana da bukata a wurinsa. Daga cikin taimakonsa da rahamarsa ga bayinsa, shi ne ya aiko musu da Annabi SAW, ya kuma saukar masa da Alkur'ani, wanda yake cike da gaskiya, kuma yake gaskata littattafan da suka gabace shi. Kuma Allah ya saukar da Attaura ga Annabi Musa (alaihissalam) da Linjila ga Annabi Isa (aS) tun kafin saukar da Alkur'ani. Allah ya saukar da littattafan nan ne dukkansu saboda shiriyar da mutane. A cikinsu Allah ya saukar da bin da yake bambancewa tsakanin ƙarya da gaskiya da tsakanin shiriya da ɓata, saboda haka Allah ya yi alkawarin azaba mai tsanani ga wadanda suka kafirce wa ayoyinsa a ranar gobe kiyama. Allah SWT babu wanda zai iya rinjayar sa, kuma babu abin da zai gagare shi, kuma shi mai gaggawar daukar fansa ne ga wanda ya saba masa. | Allah ya bude wannan Sura da harrufa kamar yadda ya yi a Baqara, domin bayanin [[mu'ujizar]] Alƙur'ani, don nuna babu mai iya kawo kamarsa, duk kuwa da cewa magana ce da ta kunshi haruffa na Larabawa irin wadanda suke rubutu da su. | ||
Sannan Allah ya yi bayanin Allantakarsa da cewa, shi ne abin bauta na gaskiya, wanda daga cikin siffofinsa, shi ne Rayayye, mai cikakkiyar rayuwa, wadda ta siffantu da dukkan siffofi na kamala, Tsayayye da Zatinsa, ba shi da bukata a wurin wani cikin halittarsa, kuma shi ne mai tsayawa da taimakon kowa da komai, don haka kowa yana da bukata a wurinsa. | |||
Daga cikin taimakonsa da rahamarsa ga bayinsa, shi ne ya aiko musu da Annabi SAW, ya kuma saukar masa da Alkur'ani, wanda yake cike da gaskiya, kuma yake gaskata littattafan da suka gabace shi. Kuma Allah ya saukar da Attaura ga Annabi Musa (alaihissalam) da Linjila ga Annabi Isa (aS) tun kafin saukar da Alkur'ani. Allah ya saukar da littattafan nan ne dukkansu saboda shiriyar da mutane. A cikinsu Allah ya saukar da bin da yake bambancewa tsakanin ƙarya da gaskiya da tsakanin shiriya da ɓata, saboda haka Allah ya yi alkawarin azaba mai tsanani ga wadanda suka kafirce wa ayoyinsa a ranar gobe kiyama. Allah SWT babu wanda zai iya rinjayar sa, kuma babu abin da zai gagare shi, kuma shi mai gaggawar daukar fansa ne ga wanda ya saba masa. | |||
Line 722: | Line 745: | ||
Allah a wadannan ayoyi yana ba da labarin cewa, kafin a saukar da Attaura ga Annabi Musa, duka wani nau'i na abinci halal ne ga Banu Isra'ila su ci, sai nau'i guda ɗaya wanda shi Isra'ilu, wato Annabi Yaqoob ya haramta wa kansa, ba Allah ne ya haramta masa ba, sannan daga baya 'ya'yansa su ma suka yi koyi da shi, suka haramta wa kawunansu cin wannan nau'i na abinci. Wannan kuwa shi ne naman rakuma da nononsu. To bayan saukar da Attaura, sai Allah ya haramta musu abin da ya ga dama a cikinta, ya kuma halatta musu abin da ya ga dama. Don haka wannan hukuncin ya shafe wancan hukunci na halatta musu komai, sai rakuma da nononsu. Sai Allah Ta'ala ya umarci Annabinsa da ya nemi Yahudawa su dauko littafin Attaura su karanta idan abin da suke fada gaskiya ne, wanda kuma ba za su gan shi ba. To bayan Allah ya tsayar musu da hujja, sai ya fada musu cewa, duk wanda ya kuskura ya yi masa karya bayan wannan bayanin da suka ji; to wadannan su ne azzalumai. | Allah a wadannan ayoyi yana ba da labarin cewa, kafin a saukar da Attaura ga Annabi Musa, duka wani nau'i na abinci halal ne ga Banu Isra'ila su ci, sai nau'i guda ɗaya wanda shi Isra'ilu, wato Annabi Yaqoob ya haramta wa kansa, ba Allah ne ya haramta masa ba, sannan daga baya 'ya'yansa su ma suka yi koyi da shi, suka haramta wa kawunansu cin wannan nau'i na abinci. Wannan kuwa shi ne naman rakuma da nononsu. To bayan saukar da Attaura, sai Allah ya haramta musu abin da ya ga dama a cikinta, ya kuma halatta musu abin da ya ga dama. Don haka wannan hukuncin ya shafe wancan hukunci na halatta musu komai, sai rakuma da nononsu. Sai Allah Ta'ala ya umarci Annabinsa da ya nemi Yahudawa su dauko littafin Attaura su karanta idan abin da suke fada gaskiya ne, wanda kuma ba za su gan shi ba. To bayan Allah ya tsayar musu da hujja, sai ya fada musu cewa, duk wanda ya kuskura ya yi masa karya bayan wannan bayanin da suka ji; to wadannan su ne azzalumai. | ||
Abdullahi bin Abbas yana cewa: | Abdullahi bin Abbas yana cewa: Wata kungiyar Yahudawa sun je gaban Annabi suka ce: "Ya Baban Alqasim, za mu tambaye ka wasu abubuwa, ka ba mu amsarsu, domin babu wanda ya san su sai annabi." | ||
Daga cikin abin da suka tambaye shi, sun ce: | |||
"Wane abinci ne Isra'ilu (Jacob) ya haramta wa kansa tun kafin a saukar da Attaura?" | |||
“What did Jacob forbid himself of food?” | |||
Sai Annabi ya ce: "Na hada ku da Allah, shin kun san cewa, Isra'ilu (Annabi Yaqoob/Jacob) ya dade yana rashin lafiya mai tsanani, sai ya yi bakance na cewa, idan Allah ya ba shi lafiya to zai haramta wa kansa abin shan da ya fi so da abincin da ya fi so, kuma abincin da ya fi so shi ne naman rakuma. Abin shan da ya fi so kuma shi ne nononsu?" | |||
Sai Yahudawan nan suka ce: "Gaskiya ne, haka ne." [Ahmad #2471 da Tafsirin Tabari #7420, da Almu'ujamaul Kabir 12:246 #13012]. | |||
; 3.93 Abbas - Tanwîr al-Miqbâs min Tafsîr Ibn ‘Abbâs | |||
: (All food was lawful unto the Children of Israel) all food that is lawful for Muhammad and his community today was lawful for the Children of Israel, the sons of Jacob, (save that which Israel) Jacob (forbade himself) by the way of vows, ((in days) before the Torah was revealed) before the revelation of the Torah to Moses, Jacob forbade himself the meat and milk of camels. When this verse was revealed, the Prophet (pbuh) asked the Jews: “What did Jacob forbid himself of food?” They said: “he did not forbid himself any type of food, and whatever is forbidden for us today, such as the meat of camels and other things, was already forbidden on all prophets, from Adam to Moses (pbut). It is only you who make such things lawful”. And they claimed those things were also forbidden in the Torah. Hence Allah said to Muhammad (pbuh): (Say) to them: (Produce the Torah and read it (unto us)) where they are made forbidden (if ye are truthful) in your claim. But they failed to produce the Torah and knew they were liars since there was nothing in the Torah to substantiate their claim. | |||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Martani ga Yahudawa masu karyata samuwar shafe hukunci a sharia, wato naskhu. | |||
# Umartar su da su dauko Littafin Attaura su karanta, wata hanya ce ta kafa wa abokin husuma hujja da abin da ya yi imani da shi kuma ya yarda da shi, wadda ba ta yadda zai iya kauce mata. | |||
#Umartar su da cewa su karanta su da kansu, bai ce 'mu karanta' ba, domin idan da Musulmi ne za su karanta, suna iya cewa ba su yarda ba, su rika tuhumar Musulmi cewa sun yi kari ko ragi a cikin karatun. Don haka su suka karanta da kansu, suka kuma ga gaskiyar a fili. | |||
#Kira zuwa ga bin gaskiya, domin duk sa'adda gaskiya ta bayyana a fili, kuma mutum ya kauce mata; to wannan ya tabbata babban azzalumi. Domin babu zaluncin da ya kai a kirawo shi zuwa ga hukunci da Littafin Allah, sannan ya bijire, saboda girman kai da kangara. | |||
#Mayar da martani ga Yahudawa masu da'awar suna bin addinin Annabi Ibrahimu, amma kuma suna jayayya da Musulmi a kan an halatta musu wasu abubuwa da su aka haramta musu a cikin Littafin Attaura. Domin ai addinin Annabi Ibrahimu bai haramta abubuwan da su aka haramta musu su a cikin Attaura ba. Don haka Musulmi su ne masu bin Addinin Annabi Ibrahimu na gaskiya. | |||
== Tarjama da Tafsirin Aya Ta 95-97 == | |||
# Ka ce: "Allah Ya yi gaskiya. Don haka ku bi addinin Ibrahimu, mai karkace wa barna, kuma bai taba zama daya daga cikin mushirikai ba." --Quran/3/95 | |||
# Lalle farkon daki da aka tanada don mutane (su yi ibada a cikinsa) shi ne wanda yake cikin Bakka, (daki ne) mai albarka, kuma shiriya ne ga talikai. --Quran/3/96 | |||
# A cikinsa akwai ayoyi bayyanannu, (kuma akwai) Maqamu Ibrahim; wanda duk ya shige shi ya zama amintacce. Kuma lalle Allah Ya wajabta wa mutane ziyarar wannan dakin ga wanda ya sami iko. Wanda kuwa ya kafirce, to lalle Allah Mawadaci ne ga barin talikai. --Quran/3/97 | |||
A wadannan ayoyi, Allah yana umartar Annabi SAW da ya ce wa Yahudawa, duk abin da Allah ya labarta ko ya shar'anta na hukuncil to gaskiya ne, kamar abin da ya fada musu cewa, babu wani abin da Allah ya haramta musu kafin saukar da Attaura, sai nau'i biyu (2), watau naman rakumi da nonansa. Don haka su zo su bi addinin Annabi Ibrahimu Alaihissalam, idan har su masu gaskiya ne game da tutiyar su ta cewa su jikokinsa ne' domin shi mai kadaita Allah ne, ba ya shirka, ba ya kuma tare da masu yin ta. | |||
Sannan Allah ya ba da labarin cewa, farkon dakin da aka gina shi domin mutane su bauta masa a cikinsa, kuma su yi ɗawafi su yi salla, su yi i'itikafi shi ne Ɗakin Ka'aba. Ɗakin Allah ne mai alfarma da ke garin Makka, mai ɗimbin albarka da abubuwan amfani masu yawa, na addini da na rayuwa, kamar riɓanyar lada a wurinsa da kuma arziki mai ɗimbin yawa da Allah ya kawo a garin, kuma shiriya ne ga ɗaukacin talikai, musamman zamantowarsa alƙibla ga Musulmi baki daya lokutan sallolinsu. Kuma shi ne wurin hajjinsu da umurarsu. To amma Yahudawa da Nasara masu tutiyar su ne a kan addinin Annabi Ibrahim Alaihissalam, sai ga shi ba sa zuwa Dakin da ya gina domin aikin hajji da umara, wanda hakan yake nuna sun yi [[hannun riga]] da shi, ba su da addininsa. | |||
An karbo daga Abu Zarri ya ce: Na tambayi Manzon Allah SAW cewa wane masallaci aka fara [[ginawa]] a bayan ƙasa? | |||
I heard Abu Dharr saying: I asked the Messenger of Allah (ﷺ) about the mosque that was first [[set up]] on the earth. | |||
Sai ya ce: Masallaci mai alfarma. | |||
He said: Masjid Harim. | |||
''Sai na ce: "Sai kuma wanne?" Sai ya ce: "Masallacin Qudus."''<br>I said: Then which next? He said: The Masjid al-Aqsa. | |||
Sai na ce: "Shekaru nawa ne a tsakaninsu?" | |||
I said: How long is the space of time between the two? | |||
Sai ya ce: "Shekaru arba'in (40). Sannan duk inda salla ta kama ka bayan haka; to ka fuskance shi a sallarka, a nan falalar take." [Bukhari #3366 da Muslim #520] | |||
He said: Forty years. He (then) further said: The earth is a mosque for you, so wherever you are at the time of prayer, pray there. https://sunnah.com/muslim:520b | |||
A cikin wannan Dakin akwai dalilai bayyanannu masu nuna kadaitakar Allah da hikimarsa da adalcinsa da girman Qudirarsa da sauran siffofinsa madaukaka, da kuma wasu alamomi masu nuna girman darajar wannan Dakin, daga cikinsu har da wuraren da Annabi Ibrahim ya tsaya domin aikin hajji, kuma duk wanda ya shiga cikinsa; to ya aminta daga duk wani abin ƙi. Allah ya farlanta zuwa wannan Daki domin gabatar da aikin hajji ga duk wanda Allah ya ba shi iko, na lafiya da guziri da abin hawa. Amma duk wanda ya karyata hajji ko ya bijire, to ya sani Allah mawadaci ne, ba ya bukatar hajjinsa, ba ya ma da bukata a wurin dukkan talikai. | |||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Dakin Ka'aba shi ne farkon daki da Allah ya tannade shi a bayan kasa don ibada. Don haka wajibi ne a kan kowane Musulmi ya girmama shi. | |||
#Wajibi ne a kan kowane Musulmi da Allah ya hore masa damar zuwa hajji, ya gaggauta zuwa, kada ya yi jinkiri. | |||
#Allah cikakken mawadaci ne, ba shi da bukatar komai a wurin halittunsa, amma duk halittunsa mabukata ne a wajensa. | |||
#Allah ba ya farlanta wa bayinsa abin da ya fi karfinsu. Duk wani umarni ko hani da Allah zai nemi bawansa da shi to sai idan ya san yana da iko a kansa, idan ba shi da iko; to ya fadi daga kansa. | |||
Tarjama da Tafsirin Aya Ta 98-99 | |||
# Ka ce: "Ya ku Ma'abota Littafi, don me kuke kafirce wa ayoyin Allah, kuma Allah Mai ba da shaida ne ga abin da kuke aikatawa?" --Quran/3/98 | |||
# Ka ce: "Ya ku Ma'abota Littafi, don me kuke kange wanda ya yi imani ga hanyar Allah, kuna son ta zamo karkatacciya, kuma ku da kanku masu shaida ne, kuma Allah ba gafalalle ne game da abin da kuke aikatawa ba?" --Quran/3/99 | |||
A wadannan ayoyi Allah yana umartar Annabinsa da ya tambayi Yahudawa da Nasara, me ya sa suke musanta hujjojin da Allah ya saukar da su a littattafansu masu dauke da tabbatar da gaskiyar annabcin Annabi da gaskiyar abin da ya zo da shi, tare da sun san cewa babu wani aikinsu da zai buya a wurin Allah? Allah yana ganin duk irin ayyukan da suke yi. | |||
Kuma ya umarce shi da ya kara tambayar Yahudawa, me ya sa suke kokarin batar da muminai daga kan hanyar Allah, suke kuma kokarin su ga wannan hanyar ta gaskiya ta karkace, alhalin sun san gaskiyar, kuma sun san munin abin da suke aikatawa? To su sani Allah ba rafkananne ne game da abin da suke aikatawa ba, yana sane da komai, kuma duk zai yi musu hisabi a kai ranar Alqiyama. | |||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Fito da hakikanin su wane ne Ma'abota Littafi da fito da siffofinsu a fili a gane su. Suna nuna su masu riko da addini ne, alhalin karya suke, sun riga sun kafirce wa wani abu daga littafin Allah na Alkur'ani. Wanda duk ya kafirce wa wani abu daga littafin Allah; to ya kafirce wa littafin ne gaba dayansa. Da a ce sun yi imani da abin da ya zo a cikin littafinsu, to da sun yi imani da duk wani annabi da aka aiko bayan annabinsu. Domin addini a hakikaninsa guda daya ne, wanda duk ya fahimci addinin gaskiya; to duk wani addini da ya zo daga Allah, zai fahimce shi ya karbe shi. | |||
# Fadar cewa Allah yana ganin duk abin da suke aikatawa, kuma shi ba rafkananne ne game da ayyukansu ba, wannan shi zai razana ya firgita duk wani mayaudarin mutum, kafiri, batacce mai batarwa. | |||
# Hanyar Allah mikakkiya ce [[ɗoɗar]], ba ta da wata karkata ko kadan; duk kuma wata hanya wadda ba ta Allah ba; to karkatacciya ce. | |||
# Allah ya zargi masu kange wanda ya yi imani su hana shi bin hanyar gaskiya, tare da cewa sun hana kafirai ma bin gaskiyar, domin karkatar da mumini daga Musulunci zuwa ga kafirci ya fi muni fiye da karkatar da kafiri, domin da ma shi a karkace yake, sabanin mumini wanda shi raba shi da gaskiya aka yi, aka ingiza shi cikin kafirci; wannan kuwa ya fi muni a wurin Allah. | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |