Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

asiri: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
(4 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 2: Line 2:
{{suna|asiri|asirai|asirurruka}}
{{suna|asiri|asirai|asirurruka}}
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# [[secret]], [[private]] <> abin da mutum ba ya so aji, gani, ko a sani. {{syn|sirri}}
# [[secret]], [[private]] <> abin da mutum ba ya so aji, gani, ko a sani. {{syn|sirri|gaibu}}
#: ''Hukumar Leken '''Asirin''' Amurka tana yiwa kasashen yammacin Turai da ofisoshinsu a Washington DC da ma New York samame ta sauraren hanyoyin sadarwa ([http://www.voahausa.com/a/2266382.html Hausa audio])''

# [[magic]] charm or spell (usually bad) <> magani irin su [[tsibbu]] ko [[makaru]].
# [[magic]] charm or spell (usually bad) <> magani irin su [[tsibbu]] ko [[makaru]].
Line 10: Line 10:
=== Derived Terms ===
=== Derived Terms ===
* ɗan/'yan leƙen asiri (spy/spies)
* ɗan/'yan leƙen asiri (spy/spies)
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 14:42, 11 March 2019

Noun

Tilo
asiri

Jam'i
asirai or asirurruka

m

  1. secret, private <> abin da mutum ba ya so aji, gani, ko a sani.
    Hukumar Leken Asirin Amurka tana yiwa kasashen yammacin Turai da ofisoshinsu a Washington DC da ma New York samame ta sauraren hanyoyin sadarwa (Hausa audio)
  2. magic charm or spell (usually bad) <> magani irin su tsibbu ko makaru.
    Yadda ake karya asiri da tsafi da tsibbu da makaru da maita da sauran sharrin alhanu da mutane. [1]
  3. ganawa.

Derived Terms

  • ɗan/'yan leƙen asiri (spy/spies)