More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
<big>jerin zaɓin abu</big> | |||
=== Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | === Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | ||
* {{audio|En-us-menu.ogg|Audio (US)}} | * {{audio|En-us-menu.ogg|Audio (US)}} |
Revision as of 04:34, 28 October 2022
jerin zaɓin abu
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Audio (US) (file)
Noun


- A menu is a small book for displaying the type of food sold in a restaurant. <> Menu in Hausa shi ne takardar tsarin abincin wani gidan abinci (restaurant). Mutane kan duba abincin da ake sayar wa da kuɗinsu.
- We collected the menu from the waiter after we sat down in the fast food restaurant. <> Mun karɓi takardar tsarin abinci daga sabis bayan mun zauna a gidan cin abinci.
- A menu is also a home page of games, similar to main menu <> jeri a manhaja kamar na wasa, shafukan intanet da sauransu.
- After I turned on the game console, I was brought to the menu. <> Bayan na kunna na'urar wasar, sai aka kai ni jerin wasan.