More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 3: | Line 3: | ||
{{noun|slave}} | {{noun|slave}} | ||
# a [[slave]] or [[servant]]. [[baiwa]] = <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>. [[bondman]] <> mutumin da aka kama wajen yaƙi ko aka saya don bauta. | # a [[slave]] or [[servant]]. [[baiwa]] = <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>. [[bondman]] <> mutumin da aka kama wajen yaƙi ko aka saya don bauta. | ||
#:''All praise and gratitude belongs to Allah who sent the Book down upon His '''slave'''. <> Dukkannin yabo da godiya na tabbata ga Allah, wanda ya aiko Littafin ga [[bawa]]n sa.'' --[[Quran/18/1]] | |||
# mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci. | # mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci. | ||
# Other usage <> ana amfani da ita kamar haka: | # Other usage <> ana amfani da ita kamar haka: |
Revision as of 22:05, 21 June 2019
Noun
- a slave or servant. baiwa = f. bondman <> mutumin da aka kama wajen yaƙi ko aka saya don bauta.
- All praise and gratitude belongs to Allah who sent the Book down upon His slave. <> Dukkannin yabo da godiya na tabbata ga Allah, wanda ya aiko Littafin ga bawan sa. --Quran/18/1
- mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci.
- Other usage <> ana amfani da ita kamar haka:
- Bawan Allah; wato dukkan halittacce ko mutumin kirki. <> a kind soul; all of God's creations.
- Bawan yarda; watau wanda aka amince da shi bayan ya kawo kansa.
- Bawan ciki; mutumin da komai ya samu cikinsa yake kashe wa.