More actions
m Text replacement - "collinsdictionary.com/sounds/e/en_/en_us" to "collinsdictionary.com/us/sounds/hwd_sounds" |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
<big>[[kiran]] yin wani abu da ake so</big> | |||
=== Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | === Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | ||
urj | urj |
Latest revision as of 00:10, 17 November 2023
kiran yin wani abu da ake so
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
urj
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive) To urge something is to press or push it forward. <> buƙaci wani abu daga wani; ƙarfafa wa wani; sa wa ƙaimi; matsa wa; tsananta wa.
- He urged them to be quick <> Ya ce musu don Allah su yi sauri.
- He urged me to do it <> Shi ne ya ƙarfafa mini in yi.
- They urged her to get marry <> Sun matsa mata ta yi aure.
Synonyms
Noun
- (countable) An urge is a want to do something. <> nema, iza, zuga, cunna, hasa, buƙata, jin yanayin yin abu
- After watching the basketball game, he had an urge to play too. <> Bayan kallon wasan kwandon, shi ma ya samu buƙatar yin wasan.
Synonyms