More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 11: | Line 11: | ||
# soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> [[walking]]. | # soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> [[walking]]. | ||
#: ''Audu ya fara '''tafiya'''. <> Audu has started '''walking'''. | #: ''Audu ya fara '''tafiya'''. <> Audu has started '''walking'''. | ||
# [[tafiyar ƙaguwa|'''tafiya'''r ƙaguwa]]: tafiya a karkace. <> walking [[crookedly]]. | # [[tafiyar ƙaguwa|'''tafiya'''r ƙaguwa]]: tafiya a karkace. <> walking [[crookedly]] or walking on hands with the feet in the air. | ||
# [[tafiyar kura|'''tafiya'''r kura]]: kwan gaba kwam baya. | # [[tafiyar kura|'''tafiya'''r kura]]: kwan gaba kwam baya. | ||
# [[tafiyar amare|'''tafiya'''r amare]]: tafiya a hankali <> slow walking. | # [[tafiyar amare|'''tafiya'''r amare]]: tafiya a hankali <> slow walking. |
Revision as of 15:00, 21 July 2019
Verb
Noun
f
- a trip, journey, walk, travel.
- motsawa daga wani wuri zuwa wani. <> moving from one place to another.
- soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> walking.
- Audu ya fara tafiya. <> Audu has started walking.
- tafiyar ƙaguwa: tafiya a karkace. <> walking crookedly or walking on hands with the feet in the air.
- tafiyar kura: kwan gaba kwam baya.
- tafiyar amare: tafiya a hankali <> slow walking.
- tafiyar ruwa:
- tafiyar tsutsa:
- wani irin rubutu na boko.
- yi wa mutum wasa da yatsu a tafin ƙafa ko a kwarin baya.
Google translation of tafiya
- (noun) walk <> tafiya, yawo; cap <> hula, tafiya, murfi; journey <> tafiya; ride <> tafiya, sukuwa, kilishi; voyage <> tafiya;
- (verb) travel <> tafiya, yawon duniya;
Tafiya a harshen Hausa:
Mene banbancinsu?
- Balaguro
- Yawo
- Gararamba
- Yawon-duniya
- Zagaye
- Zirga-zirga
- Garari
- Gantali
- Kai-komo
- Safara
- Rangadi
- Safa da marwa
- Karaɗewa
- Sintiri
- Shawagi
- Je-ka-ka-dawo
-:Ganin-gida
- Ziyara
- Gewaya
- Ƙaura
- Sheƙa
- Ratse— Hausa Language Hub (@HausaTranslator) October 7, 2018