More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 18: | Line 18: | ||
==some in Hausa== | ==some in Hausa== | ||
''pronounced so-may | |||
# to [[faint]], be [[extinguished]] | # to [[faint]], be [[extinguished]] | ||
Latest revision as of 18:07, 29 November 2021
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Homophones
Determiner
Determiner |
- Some is an amount or number of something; the amount is not exact or specific. <> wasu (pl.), waɗansu, wani, wata, ɗan/'yan... yawan abu
- Meanwhile, some males may try to trick females [1] <> Sai dai kuma wasu daga cikin zakarun ta yiwu su yaudari kajin [2]
- Would you like some grapes? <> Kana son shan wasu inabobi?
- Some years ago, Sheryl Barringer, a scientist at Ohio State University [3] <> Wata masaniyar kimiyya a Jami'ar Jihar Ohio ta Amurka, Sheryl Barringer, [4] = Wasu shekaru da suka wuce, Sheryl Barringer, wata kwararriya a fannin kimiyya da ke Jami'ar Jihar Ohio, [5]
- An unspecified or unknown. <> wasu, wani ko wata da baka san su ba.
- I've just met some man who said he knew you. <> Yanzu na haɗu da wani mutumin da ya ce ya san ka.
some in Hausa
pronounced so-may
- to faint, be extinguished
Google translation of some
Wasu.