Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

grapes

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
grape

Plural
grapes

Tilo
inabi

Jam'i
inibai or inabai or inabobi

  1. The plural form of grape; more than one (kind of) grape. <> inabobi
    unto one of whom We had assigned two gardens of grapes <> Kuma ka buga musu misali da waɗansu maza biyu. Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka kẽwayesu da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi, kuma muka kewaye su da itacen dabinai, kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --18:32


Google translation of grapes

Inabi.