More actions
Created page with "Jehovah warned him that he was heading for trouble and '''advised''' him to “turn to doing good.” Jehovah ya yi masa gargaɗi cewa zai shiga '''masifa''' idan “ba ya ky..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Jehovah ya yi masa gargaɗi cewa zai shiga '''masifa''' idan “ba ya kyauta ba.” | Jehovah ya yi masa gargaɗi cewa zai shiga '''masifa''' idan “ba ya kyauta ba.” | ||

He '''advised''' her to treat the manager the way she herself would like to be treated, as Jesus taught us to do. | He '''advised''' her to treat the manager the way she herself would like to be treated, as Jesus taught us to do. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Ya '''ba''' ta '''shawara''' ta bi da manajar yadda za ta so a bi da ita, kamar yadda Yesu ya koya mana mu yi. | Ya '''ba''' ta '''shawara''' ta bi da manajar yadda za ta so a bi da ita, kamar yadda Yesu ya koya mana mu yi. | ||

When it became necessary to appoint individuals who were to carry heavy responsibility in Israel, Moses was '''advised''' to “select out of all the people capable men, fearing God, trustworthy men, hating unjust profit.” | When it became necessary to appoint individuals who were to carry heavy responsibility in Israel, Moses was '''advised''' to “select out of all the people capable men, fearing God, trustworthy men, hating unjust profit.” | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Lokacin da aka bukaci a naɗa wasu mutane su ɗauki hakki masu nauyi a Isra’ila, an '''gaya''' wa Musa ya “tanaji waɗansu masu-iyawa, masu-tsoron Allah, amintattu, masu-ƙin rishu’a.” | Lokacin da aka bukaci a naɗa wasu mutane su ɗauki hakki masu nauyi a Isra’ila, an '''gaya''' wa Musa ya “tanaji waɗansu masu-iyawa, masu-tsoron Allah, amintattu, masu-ƙin rishu’a.” | ||

(2 Chronicles 34:1, 2) Would you like to know something about those who '''advised''' Josiah and served as role models for him?— | (2 Chronicles 34:1, 2) Would you like to know something about those who '''advised''' Josiah and served as role models for him?— | ||
Line 21: | Line 21: | ||
(2 Labarbaru 34:1, 2) Kana son ka san wani abu game da waɗanda suka '''shawarci''' Josiah kuma suka zama abin koyi gare shi?— | (2 Labarbaru 34:1, 2) Kana son ka san wani abu game da waɗanda suka '''shawarci''' Josiah kuma suka zama abin koyi gare shi?— | ||

Josephus, a first-century historian, '''advised''': “From women let no evidence be accepted, because of the levity and temerity of their sex.” | Josephus, a first-century historian, '''advised''': “From women let no evidence be accepted, because of the levity and temerity of their sex.” | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Wani ɗan tarihi mai suna Josephus da '''ya''' yi rayuwa shekaru 1900 da suka shige, ya ce: “Kada a ɗauki shaidar da mace ta bayar da muhimmanci saboda mata sun cika garaje.” | Wani ɗan tarihi mai suna Josephus da '''ya''' yi rayuwa shekaru 1900 da suka shige, ya ce: “Kada a ɗauki shaidar da mace ta bayar da muhimmanci saboda mata sun cika garaje.” | ||

Through Jeremiah, Jehovah '''advised''' the future exiles to accept their new situation and make the most of it. | Through Jeremiah, Jehovah '''advised''' the future exiles to accept their new situation and make the most of it. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Ta wurin bakin Irmiya, Jehobah '''ya gaya''' wa waɗanda za su yi zaman bauta cewa su amince da yanayinsu kuma su yi iya ƙoƙarinsu su ji daɗin rayuwa a wajen. | Ta wurin bakin Irmiya, Jehobah '''ya gaya''' wa waɗanda za su yi zaman bauta cewa su amince da yanayinsu kuma su yi iya ƙoƙarinsu su ji daɗin rayuwa a wajen. | ||

The apostle Paul '''advised''' Christians: “Do not you people be owing anybody a single thing.” | The apostle Paul '''advised''' Christians: “Do not you people be owing anybody a single thing.” | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Manzo Bulus ya '''shawarci''' Kiristoci: “Kada ku ku riƙe bashin kome ga kowa.” | Manzo Bulus ya '''shawarci''' Kiristoci: “Kada ku ku riƙe bashin kome ga kowa.” | ||

27 Calling her “my daughter,” Boaz '''advised''' Ruth to keep coming to his fields to glean and to stay near the young women of his household to avoid being harassed by any of the workmen. | 27 Calling her “my daughter,” Boaz '''advised''' Ruth to keep coming to his fields to glean and to stay near the young women of his household to avoid being harassed by any of the workmen. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
27 Boaz ya kira ta “ɗiyata,” ya '''ce''' ta riƙa zuwa gonarsa kala, kuma ta riƙa bin ’yan matan da suke masa aiki don kada wani ya wulaƙanta ta. | 27 Boaz ya kira ta “ɗiyata,” ya '''ce''' ta riƙa zuwa gonarsa kala, kuma ta riƙa bin ’yan matan da suke masa aiki don kada wani ya wulaƙanta ta. | ||

Appropriately, Paul '''advised''' Christians to respect secular officials and to pay taxes. —Romans 13:1-7; Titus 3:1, 2. | Appropriately, Paul '''advised''' Christians to respect secular officials and to pay taxes. —Romans 13:1-7; Titus 3:1, 2. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Daidai ne da '''Bulus''' ya aririci Kiristoci su daraja masu mulki kuma su biya haraji.—Romawa 13:1-7; Titus 3:1, 2. | Daidai ne da '''Bulus''' ya aririci Kiristoci su daraja masu mulki kuma su biya haraji.—Romawa 13:1-7; Titus 3:1, 2. | ||

Yet, David was guilty of serious wrongs, such as those involving Bath-sheba, Uriah, and an ill-'''advised''' census. | Yet, David was guilty of serious wrongs, such as those involving Bath-sheba, Uriah, and an ill-'''advised''' census. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Duk da haka, Dauda ya yi zunubi mai tsanani, kamar wanda ya faru tsakaninsa da Bath-sheba da Uriah da kuma kiɗayar da ya yi da bai dace '''ba'''. | Duk da haka, Dauda ya yi zunubi mai tsanani, kamar wanda ya faru tsakaninsa da Bath-sheba da Uriah da kuma kiɗayar da ya yi da bai dace '''ba'''. | ||

In it the Roman Catholic Church '''advised''' that the Tetragrammaton in its various renderings should be replaced by “Lord.” | In it the Roman Catholic Church '''advised''' that the Tetragrammaton in its various renderings should be replaced by “Lord.” | ||
Line 63: | Line 63: | ||
A cikin wasiƙar, Cocin Roman Katolika ta '''shawarci''' cewa a musanya Baƙaƙe Huɗun da “Ubangiji.” | A cikin wasiƙar, Cocin Roman Katolika ta '''shawarci''' cewa a musanya Baƙaƙe Huɗun da “Ubangiji.” | ||

(2 Timothy 1:5; Titus 2:3-5) In his letter to the Corinthians, Paul '''advised''' not only women but also individuals who had the gift of tongues and prophecy to “keep silent” when another believer was speaking. | (2 Timothy 1:5; Titus 2:3-5) In his letter to the Corinthians, Paul '''advised''' not only women but also individuals who had the gift of tongues and prophecy to “keep silent” when another believer was speaking. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
(2 Timotawus 1:5; Titus 2:3-5) A wasiƙar da Bulus ya rubuta zuwa ga ’yan’uwa a Korinti, ya ba da '''shawara''' cewa ’yan’uwa maza da mata da suke da baiwar annabci da kuma na yin magana da wani harshe su yi “shuru” sa’ad da wani ɗan’uwa yake koyarwa. | (2 Timotawus 1:5; Titus 2:3-5) A wasiƙar da Bulus ya rubuta zuwa ga ’yan’uwa a Korinti, ya ba da '''shawara''' cewa ’yan’uwa maza da mata da suke da baiwar annabci da kuma na yin magana da wani harshe su yi “shuru” sa’ad da wani ɗan’uwa yake koyarwa. | ||

Andrew and John were deported, and with World War II looming, all British subjects were '''advised''' to leave. | Andrew and John were deported, and with World War II looming, all British subjects were '''advised''' to leave. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Aka kore Andrew da John daga ƙasar, kuma da yake Yaƙin Duniya na biyu na kan hanya, an '''gargaɗi''' dukan mutanen da suka zo daga ƙasar Britaniya su bar ƙasar. | Aka kore Andrew da John daga ƙasar, kuma da yake Yaƙin Duniya na biyu na kan hanya, an '''gargaɗi''' dukan mutanen da suka zo daga ƙasar Britaniya su bar ƙasar. | ||

Yet, Jesus Christ '''advised''' his disciples: “If, then, you are bringing your gift to the altar and you there remember that your brother has something against you, leave your gift there in front of the altar, and go away; first make your peace with your brother, and then, when you have come back, offer up your gift.” —Matthew 5:23, 24. | Yet, Jesus Christ '''advised''' his disciples: “If, then, you are bringing your gift to the altar and you there remember that your brother has something against you, leave your gift there in front of the altar, and go away; first make your peace with your brother, and then, when you have come back, offer up your gift.” —Matthew 5:23, 24. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Duk da haka, Yesu Kristi ya '''shawarci''' almajiransa: “Idan fa kana cikin miƙa baiwarka a wurin bagadi, can ka tuna ɗan’uwanka yana da wani abu game da kai, sai ka bar baiwarka can a gaban bagadi, ka yi tafiyarka, a sulhuntu da ɗan’uwanka tukuna, kāna ka zo ka miƙa baiwarka.”—Matta 5:23, 24. | Duk da haka, Yesu Kristi ya '''shawarci''' almajiransa: “Idan fa kana cikin miƙa baiwarka a wurin bagadi, can ka tuna ɗan’uwanka yana da wani abu game da kai, sai ka bar baiwarka can a gaban bagadi, ka yi tafiyarka, a sulhuntu da ɗan’uwanka tukuna, kāna ka zo ka miƙa baiwarka.”—Matta 5:23, 24. | ||

Putting the apostles outside the Sanhedrin hall for a short time, he '''advised''' those religious opposers: “Men of Israel, pay attention to yourselves as to what you intend to do respecting these men. . . . | Putting the apostles outside the Sanhedrin hall for a short time, he '''advised''' those religious opposers: “Men of Israel, pay attention to yourselves as to what you intend to do respecting these men. . . . | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Da aka fid da manzannin daga cikin majami’ar Majalisar na ɗan lokaci, ya '''ba''' ’yan addini masu hamayyan '''shawara''': “Ku mazajen Isra’ila, ku yi hankali da kanku ga zancen mutanen nan, abin da ku ke shirin yi. . . . | Da aka fid da manzannin daga cikin majami’ar Majalisar na ɗan lokaci, ya '''ba''' ’yan addini masu hamayyan '''shawara''': “Ku mazajen Isra’ila, ku yi hankali da kanku ga zancen mutanen nan, abin da ku ke shirin yi. . . . | ||

Long before John wrote about such religious deceivers, Jesus Christ '''advised''' his followers: “Be on the watch for the false prophets who come to you in sheep’s covering, but inside they are ravenous wolves.” | Long before John wrote about such religious deceivers, Jesus Christ '''advised''' his followers: “Be on the watch for the false prophets who come to you in sheep’s covering, but inside they are ravenous wolves.” | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Shekaru da yawa kafin Yohanna ya yi magana game da waɗannan mayaudaran, Yesu Kristi ya '''shawarci''' mabiyansa. Ya ce: “Ku yi hankali da masu-ƙaryan annabci, masu-zuwa wurinku da fatar tumaki, amma daga ciki kerketai ne masu-hauka.” | Shekaru da yawa kafin Yohanna ya yi magana game da waɗannan mayaudaran, Yesu Kristi ya '''shawarci''' mabiyansa. Ya ce: “Ku yi hankali da masu-ƙaryan annabci, masu-zuwa wurinku da fatar tumaki, amma daga ciki kerketai ne masu-hauka.” | ||

17:9) Paul '''advised''' the Ephesians: “Be wrathful, and yet do not sin; let the sun not set with you in a provoked state, neither allow place for the Devil.” | 17:9) Paul '''advised''' the Ephesians: “Be wrathful, and yet do not sin; let the sun not set with you in a provoked state, neither allow place for the Devil.” | ||
Line 99: | Line 99: | ||
17:9) Bulus ya '''shawarci''' mutanen Afisa: “Ku yi fushi, amma kada ku yi zunubi: kada rana ta faɗi kuna kan fushinku: kada kuwa ku ba Shaiɗan dama.” | 17:9) Bulus ya '''shawarci''' mutanen Afisa: “Ku yi fushi, amma kada ku yi zunubi: kada rana ta faɗi kuna kan fushinku: kada kuwa ku ba Shaiɗan dama.” | ||

• The Japan Federation of Bar Associations '''advised''' that “elderly victims need to receive even more attention than victims of child abuse or other domestic violence,” reports The Japan Times. | • The Japan Federation of Bar Associations '''advised''' that “elderly victims need to receive even more attention than victims of child abuse or other domestic violence,” reports The Japan Times. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
• Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasar Japan ta ba da '''shawara''' cewa “tsofaffi da aka wulakanta ya kamata mu mai da musu hankali fiye ma da yara da aka zalunta ko kuma wasu da aka zalunta,” in ji The Japan Times. | • Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasar Japan ta ba da '''shawara''' cewa “tsofaffi da aka wulakanta ya kamata mu mai da musu hankali fiye ma da yara da aka zalunta ko kuma wasu da aka zalunta,” in ji The Japan Times. | ||

But in others, it now is ill-'''advised''' for a sister or a young person to work from door to door alone, especially after sunset. | But in others, it now is ill-'''advised''' for a sister or a young person to work from door to door alone, especially after sunset. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Amma a wasu wurare kuwa ba zai dace ’yar’uwa ko matashi '''ya''' yi wa’azi a gida-gida shi kaɗai ba, musamman ma bayan faɗuwar rana. | Amma a wasu wurare kuwa ba zai dace ’yar’uwa ko matashi '''ya''' yi wa’azi a gida-gida shi kaɗai ba, musamman ma bayan faɗuwar rana. | ||

In this way, we follow Jesus’ instructions for the ministry recorded at Matthew 10:11-13, where he '''advised''': “When you enter the house, greet the household. | In this way, we follow Jesus’ instructions for the ministry recorded at Matthew 10:11-13, where he '''advised''': “When you enter the house, greet the household. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Ta yin hakan, muna bin umurnin Yesu da ke littafin Matiyu 10: 11-13, ya ce: “Sa’ad da kuka shiga gidan, ku '''ce''', ‘Salama a gare ku.’ | Ta yin hakan, muna bin umurnin Yesu da ke littafin Matiyu 10: 11-13, ya ce: “Sa’ad da kuka shiga gidan, ku '''ce''', ‘Salama a gare ku.’ | ||

4:14) Paul '''advised''' against laying hands hastily upon a man. —1 Tim. | 4:14) Paul '''advised''' against laying hands hastily upon a man. —1 Tim. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
4:14) Bulus ya '''ce kada''' a yi garaje wajen ɗora wa mutum hannu.—1 Tim. | 4:14) Bulus ya '''ce kada''' a yi garaje wajen ɗora wa mutum hannu.—1 Tim. | ||

15 Paul '''advised''' “those making use of the world [to be] as those not using it to the full.” | 15 Paul '''advised''' “those making use of the world [to be] as those not using it to the full.” | ||
Line 129: | Line 129: | ||
15 Bulus ya '''shawarci''' “waɗanda su ke moron duniya, [su yi] kamar ba su cika moriyatata ba.” | 15 Bulus ya '''shawarci''' “waɗanda su ke moron duniya, [su yi] kamar ba su cika moriyatata ba.” | ||

The nation was at a crossroads, and Jehovah God '''advised''' them: “Ask for the roadways of long ago, where, now, the good way is; and walk in it.” | The nation was at a crossroads, and Jehovah God '''advised''' them: “Ask for the roadways of long ago, where, now, the good way is; and walk in it.” | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Al’ummar tana bukatar ta yanke shawara, kuma Jehobah Allah '''ya ba''' su '''shawara''': “ku tambayi hanyoyi na dā inda hanyar kirki ta ke, ku yi tafiya a ciki.” | Al’ummar tana bukatar ta yanke shawara, kuma Jehobah Allah '''ya ba''' su '''shawara''': “ku tambayi hanyoyi na dā inda hanyar kirki ta ke, ku yi tafiya a ciki.” | ||

The apostle Paul pointed to the medicinal benefits of wine when he '''advised''' young Timothy: “Use a little wine for the sake of your stomach and your frequent cases of sickness.” | The apostle Paul pointed to the medicinal benefits of wine when he '''advised''' young Timothy: “Use a little wine for the sake of your stomach and your frequent cases of sickness.” | ||
Line 141: | Line 141: | ||
Manzo Bulus ya nuna amfanin ruwan anab sa’ad da ya '''shawarci''' Timothawus: “Ka mori ruwan anab kaɗan saboda tumbinka da yawan kumamancinka.” | Manzo Bulus ya nuna amfanin ruwan anab sa’ad da ya '''shawarci''' Timothawus: “Ka mori ruwan anab kaɗan saboda tumbinka da yawan kumamancinka.” | ||

(2 Timothy 4:2; Titus 1:9) Paul '''advised''' Timothy: “Do your utmost to present yourself approved to God, a workman with nothing to be ashamed of, handling the word of the truth aright.” | (2 Timothy 4:2; Titus 1:9) Paul '''advised''' Timothy: “Do your utmost to present yourself approved to God, a workman with nothing to be ashamed of, handling the word of the truth aright.” | ||
Line 147: | Line 147: | ||
(2 Timothawus 4:2; Titus 1:9) Bulus ya '''shawarce''' Timothawus da cewa: “Ka yi ƙoƙari ka miƙa kanka yardaje ga Allah, ma’aikaci wanda babu dalilin kunya gareshi, kana rarrabe kalmar gaskiyar sosai.” | (2 Timothawus 4:2; Titus 1:9) Bulus ya '''shawarce''' Timothawus da cewa: “Ka yi ƙoƙari ka miƙa kanka yardaje ga Allah, ma’aikaci wanda babu dalilin kunya gareshi, kana rarrabe kalmar gaskiyar sosai.” | ||

0 | 0 | ||