More actions
Line 31: | Line 31: | ||
## ''Nuni zuwa ga manyan dalilai masu tabbatar da tashin [[alƙiyama]].'' <> Points to the main signs [[affirming]] [[resurrection]]. | ## ''Nuni zuwa ga manyan dalilai masu tabbatar da tashin [[alƙiyama]].'' <> Points to the main signs [[affirming]] [[resurrection]]. | ||
## ''Bayanin wasu daga cikin [[ni'imomin]] Allah ga bayinsa masu nuna [[ɗayantaka|Ɗayantakarsa]] da [[cancantar]] a bauta masa shi [[kaɗai]] ba tare da [[shirka]] ba.'' <> An explanation of some of God's [[blessings]] to his [[servants]] that show his Oneness and the [[merit]] of [[worshiping]] him alone without any [[partners]]. | ## ''Bayanin wasu daga cikin [[ni'imomin]] Allah ga bayinsa masu nuna [[ɗayantaka|Ɗayantakarsa]] da [[cancantar]] a bauta masa shi [[kaɗai]] ba tare da [[shirka]] ba.'' <> An explanation of some of God's [[blessings]] to his [[servants]] that show his Oneness and the [[merit]] of [[worshiping]] him alone without any [[partners]]. | ||
## ''[[lallashin|Lallashin]] Manzon Allah ([[SAW]]) a kan ya [[ci gaba]] da haƙuri game da [[ƙaryatawar]] da mutanensa suke yi masa, ya kuma lura da cewa su waɗannan masu [[ƙaryata]] shi sun ƙaryata [[ƙudurar|Ƙudurar]] Allah ma domin suna ganin ba zai iya dawo da su ba bayan sun mutu sun [[rududduge]], | ## | ||
###''[[lallashin|Lallashin]] Manzon Allah ([[SAW]]) a kan ya [[ci gaba]] da haƙuri game da [[ƙaryatawar]] da mutanensa suke yi masa,''<br> The [[persuasion]] of the Messenger of God ([[PBUH]]) to continue to be patient with the [[denial]] of his people, | |||
###''ya kuma lura da cewa su waɗannan masu [[ƙaryata]] shi sun ƙaryata [[ƙudurar|Ƙudurar]] Allah ma domin suna ganin ba zai iya dawo da su ba bayan sun mutu sun [[rududduge]],'' <br> and he noted that those who denied him also denied the will of God because they thought that He would not be able to bring them back after they died. they are confused, | |||
###''tare da cewa suna ganin dalilai da [[hujjoji]] masu ƙarfi da suke tabbatar da [[yiwuwar]] tashin [[matacce]] bayan mutuwarsa.''<br>saying that they see strong reasons and proofs that confirm the possibility of the resurrection of the dead after his death. | |||
== [[subject matter|Subject Matter]] [[and]] [[theme|Theme]] == | == [[subject matter|Subject Matter]] [[and]] [[theme|Theme]] == |