Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category talk:Quran/36

Discussion page of Category:Quran/36
36 1 yaseen--translit
36 1 yaseen--sahih
36 1 y. s.--gumi
36 1 ya sin *--archive
36 2 waalqurani alhakeemi--translit
36 2 by the wise qur'an.--sahih
36 2 ina rantsuwa da al-ƙur'ani mai hikima.--gumi
36 2 (na yi rantsuwa) da kur'ani mai hikima,--archive
36 3 innaka lamina almursaleena--translit
36 3 indeed you, [o] muhammad], are from among the messengers,--sahih
36 3 lalle kai, haƙiƙa kana cikin manzanni.--gumi
36 3 hakika, kana daga cikin manzanni,--archive
36 4 aaala siratin mustaqeemin--translit
36 4 on a straight path.--sahih
36 4 a kan hanya madaidaiciya.--gumi
36 4 a kan tafarki madaidaici--archive
36 5 tanzeela alaaazeezi alrraheemi--translit
36 5 [this is] a revelation of the exalted in might, the merciful,--sahih
36 5 (allah ya saukar da al-kur'ani) saukarwar mabuwayi, mai jin ƙai.--gumi
36 5 wannan wahayi ne saukakke, daga (ubangiji) mabuwayi, mai jinkai,--archive
36 6 litunthira qawman ma onthira abaohum fahum ghafiloona--translit
36 6 that you may warn a people whose forefathers were not warned, so they are unaware.--sahih
36 6 domin ka yi gargaɗi ga waɗansu mutane da ba a yi gargaɗi ga ubanninsu ba, saboda haka sumasu rafkana ne.--gumi
36 6 don a gargadi mutane wadanda ba a gargadi iyayensu ba, don haka suna cikin rafkana--archive
36 7 laqad haqqa alqawlu aaala aktharihim fahum la yuminoona--translit
36 7 already the word has come into effect upon most of them, so they do not believe.--sahih
36 7 lalle, haƙiƙa, kalma ta wajaba a kan mafi yawansu, domin su, ba za su yi imani ba.--gumi
36 7 hakika, kalmar ta zama gaskiya a kan mafi yawansu cewa ba za su ba da gaskiya ba--archive
36 8 inna jaaaalna fee aaanaqihim aghlalan fahiya ila alathqani fahum muqmahoona--translit
36 8 indeed, we have put shackles on their necks, and they are to their chins, so they are with heads [kept] aloft.--sahih
36 8 lalle mu, mun sanya ƙuƙumma a cikin wuyoyinsu, sa'an nan su (ƙuƙumman sun kai) har zuwa ga haɓoɓinsu, saboda haka, su banƙararru ne.--gumi
36 8 mun saka kukumai zagaye da wuyansu zuwa habobinsu, shi ke nan an bankare kawunansu--archive
36 9 wajaaaalna min bayni aydeehim saddan wamin khalfihim saddan faaghshaynahum fahum la yubsiroona--translit
36 9 and we have put before them a barrier and behind them a barrier and covered them, so they do not see.--sahih
36 9 kuma muka sanya wata toshiya a gaba gare su, da wata toshiya a bayansu, saboda haka muka rufe su, sai suka zama ba su gani.--gumi
36 9 kuma mun saka kariya a gabansu, kuma da wata kariya a bayansu, shi ke nan mun rufe su, ba za su iya gani ba--archive