Line 55: | Line 55: | ||
# Daga wannan aya za mu fahimci cewa akwai abin da ake kira 'ilimi', akwai kuma kafuwa da zurfi cikin ilimin, don haka mai neman ilimi kada ya [[hakura]] da dan kadan, ya yi kokarin kafuwa da zurfi a cikinsa. | # Daga wannan aya za mu fahimci cewa akwai abin da ake kira 'ilimi', akwai kuma kafuwa da zurfi cikin ilimin, don haka mai neman ilimi kada ya [[hakura]] da dan kadan, ya yi kokarin kafuwa da zurfi a cikinsa. | ||
# Babu mai amfana da wa'azuzzukan Alkur'ani sai masu hankali. Duk sa'adda hankalin mutum ya [[karu]]; to fahintarsa ga Alkur'ani za ta karu, duk sa'adda ka ga ba ya wa'azantuwa da Alkur'ani; to hakan yana nuna karancin hankalinsa ne. | # Babu mai amfana da wa'azuzzukan Alkur'ani sai masu hankali. Duk sa'adda hankalin mutum ya [[karu]]; to fahintarsa ga Alkur'ani za ta karu, duk sa'adda ka ga ba ya wa'azantuwa da Alkur'ani; to hakan yana nuna karancin hankalinsa ne. | ||
# Zuciya | # Zuciya tana da hali guda biyu, halin daidaita da kuma halin karkata, don haka mutum a ko da yaushe yana bukatar ya rika rokon Allah da kada zuciyarsa ta karkace, domin ba a hannunsa take ba, tana hannun Allah ne, shi ne yake yin yadda ya ga dama da ita, don haka kada mutum ya rudu da kansa, ya dogara a kan imaninsa, sau tari an sami mai imanin da ya [[tabe]], ya saki hanya. | ||
# Idan mutum ya samu [[kubuta]] daga fitinar shubuha, da fitinar sha'awa; to ya gama samun manyan bukatunsa biyu na duniya da lahira, su ne shiriya da rahama. | |||
== Tarjama da Tafsirin aya 10-11 == | |||
Bayan | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |