No edit summary |
|||
Line 75: | Line 75: | ||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | '''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | ||
# Da a ce | # Da a ce Musulmi za su koma ga addininsu na Musulunci, su yi riko da koyarwarsa ta aqida da ibada da kyawawan halaye da kyakkyawar mu'amala; to da Allah ya ba su nasara da rinjaye a kan duk wani mai gaba da su, kamar yadda ya yi wa musulmin farko, har suka mallaki gabashin duniya da yammacinta. | ||
# Yaki shi kadai ba zai sa a sami nasara ba, har sai idan ya kasance don Allah aka yi shi, kuma an kiyaye dokokin Allah a cikinsa. | |||
# Yawan sojoji ko [[mayaka]] ba shi ne yake sa a sami cin nasarar yaki ba; ana samun nasara ne da taimakon Allah da daukinsa. | |||
# Wajibi ne mu dauki darusa daga rayuwar al'ummomin da suka gabace mu, mu aikata abin da suka yi Allah ya taimake su ya ba su nasara, mu nesanci aikin da wasunsu suka yi, sai Allah ya halakar da su a duniya da lahira. | |||
# Duk mutumin da ba ya wa'azuntuwa; to wannan alama ce da take nuna raunin basirarsa da hangen nesansa. | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |