Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 100: Line 100:
#''Sai su ce: "Ya Ubangiji, mene ne kuma ya fi wannan da ka ba mu?"''
They will say, 'O our Lord! What else could be better than that?'

#''Sai su ce: "Ya Ubangiji, mene ne kuma ya fi wannan da ka ba mu?"''
They will say, 'O our Lord! What else could be better than that?'

#''Sai ya ce: "Zan halatta muku yardata, daga yanzu ba zan yi [[fushi]] da ku ba har abada."''
He will say, 'I bestow My [[pleasure|Pleasure]] on you and will never be [[angry]] with you after that.' "

Kuma Allah mai ganin duk bayinsa ne, muminai da kafirai, da mutanen kirki da na banza, yana sane da halin da kowannensu yake ciki, don haka mai yi musu sakayya ne a kan ayyukansu kyawawa da munana.

Sannan sai Allah SWT ya ambaci wadanda suka cancanci samun waccan ni;ima da ya mbata ta lahira. Ya nuna cewa, su ne masu kamun-ƙafa a wurinsa da imanin da suka yi da shi, da littafinsa da Manzonsa, suna rokon sa da ya yi musu baiwar gafarar zunubansu, ya kuma tsare su shiga azabar wuta. Sannan ya ƙara ambatar wasu siffofin nasu da cewa, su masu hakuri ne, wajen aikata da'a da barin sabon Allah, da hakuri a kan kaddara marar dadi, kuma masu gaskiya ne a [[maganganun|maganganunsu]] da ayyukansu, masu da'a ne ga Allah, masu ciyar da dukiyoyinsu don Allah a duk inda ya zama wajibi, ko ta hanyar neman lada, sannan masu neman gafarar Allah ne a karshen dare.
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]