Line 128: | Line 128: | ||
== Tarjama da Tafsirin aya 18 == | == Tarjama da Tafsirin aya 18 == | ||
Bayan Allah ya yabi bayinsa muminai, sai kuma ya ambaci dalilai na zahiri masu karfi, wadanda suke tabbatar da kadaitakar Allah. | Bayan Allah ya yabi bayinsa muminai, sai kuma ya ambaci dalilai na zahiri masu karfi, wadanda suke tabbatar da kadaitakar Allah. Wadannan dalilai su ne; shaidar Allah, inda ya ba da shaidar cewa, babu abin bauta wa da gaskiya sai shi. Sannan ya biyo ta da shaidar mala'ikunsa da ta malamai a cikin bayinsa, wanda kuma shi yake tsaye da adalci cikin dukkanin lamura da kuma dukkan ayyukansa. | ||
Allah kuma ya sake tabbatar da wajabcin a bauta masa shi kadai, ba tar da an hada shi da abokin tarayya ba. Ya kuma bayyana cewa, shi Mabuwayi ne, ba wanda zai iya ja da shi, ko ya gagare shi, kuma Mai hikima ne a cikin duk maganganunsa da ayyukansa. | |||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Girman lamarin Tauhidi, ta yadda Allah shi da kansa ne yake ba da shaida a kai. | |||
# Bayanin falalar mala'iku, ta yadda Allah ya ambace su a matsayin mataki na biyu bayansa. | |||
# Falalar malamai ta fuskoki daban-daban kamar haka: | |||
# Allah | |||
== Tarjama da Tafsirin aya 19-20 == | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |