Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 166: Line 166:
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
# Wadanda suke kafirce wa ayoyin Allah, kuma suke kashe annabawa da masu wa'azi, Allah ya hada musu azaba iri uku:
# Wadanda suke kafirce wa ayoyin Allah, kuma suke kashe annabawa da masu wa'azi, Allah ya hada musu azaba iri uku:
# Kasancewar
## Hada su da bacin rai da ciwon damuwa, don haka ya ce: "Yi musu albishir da wata azaba mai radadi."
## Gushewa duk wani abu mai amfani a fare su a duniya da lahira gaba daya.
## Rashin mai taimako ko agaji a gare su.
# Kasancewar sun saba wa Allah ta fuskoki uku, sai ukubarsu ma ta zama iri uku:
## Sun kafircewa ayoyin Allah, sai ya ce a yi musu albishir da azaba mai radadi.
## Sun kashe annabawa, sai Allah ya rushe daukacin ayyukansu na alheri, ba zai yi musu amfani ba duniya da lahira.
## Sun kashe malamai masu wa'azi, sai Allah ya hana musu samun masu taimakon su yayin da azabar Allah ta zo musu, kamar yadda wadannan malamai suka rasa masu taimakon su lokacin da aka zo kashe su.
# Malamai masu wa'azi su suke biye da annabawa wajen martaba a wajen Allah.
 


[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]