Line 197: | Line 197: | ||
Yana cire hannunsa, sai ga ayar
When he lifted his hand, the Verse of Rajm was written there.
He lifted it and there was, underneath that, the verse pertaining to stoning. | Yana cire hannunsa, sai ga ayar
When he lifted his hand, the Verse of Rajm was written there.
He lifted it and there was, underneath that, the verse pertaining to stoning. | ||
sai kuma dukansu suka ce: "E, gaskiya ya fada, ya Muhammadu, akwai ayar jefe mazinaci a cikin Attaura."
They said, "Muhammad has told the truth; the Torah has the Verse of Rajm. | |||
Sai Manzon Allah ya ce a je a jefe su. Aka jefe su.
The Prophet (ﷺ) then gave the order that both of them should be stoned to death. (`Abdullah bin `Umar said, "I saw the man leaning over the woman to shelter her from the stones."
Allah's Messenger (ﷺ) pronounced judgment about both of them and they were stoned. Abdullah b. 'Umar said: I was one of those who stoned them, and I saw him (the Jew) protecting her (the Jewess) with his body. | |||
Dangane da batun Yahudawa na cewa ba za a sa su wuta ba sai na 'yan kwanaki kadan, Abu Hurairah ya ruwaito cewa, Manzon Allah ya tambayi Yahudawa: | |||
"Su wane ne 'yan wuta?"
"Who are the people of the (Hell) Fire?" [https://sunnah.com/bukhari:3169] | |||
Sai suka ce: "Za mu shiga wuta na wani dan lokaci kadan, sannan sai a cire mu, a sa ku a madadinmu."
They said, "We shall remain in the (Hell) Fire for a short period, and after that you will replace us." | |||
Sai Annabi ya ce musu: "Ku yi mana shiru, wallahi har abada ba za mu maye gubinku a cikinta ba."
The Prophet (ﷺ) said, "You may be cursed and humiliated in it! By Allah, we shall never replace you in it." | |||
Sannan Allah ya tsawatar da su azabar ranar da za a tattaro su gaba dayansu, yana mai cewa, yaya halinsu zai kasance tare da wadannan miyagun ayyuka nasu, lokacin da za a zatar da hukunci a tsakaninsu, ranar da babu kokwanto a zuwanta, ita ce ranar alkiyama? A wannan rana za a cika wa kowane rai sakamakon aikinsa na alheri ko na sharri, babu wanda za a zalunta ta hanyar a tauye masa ladansa ko a kara masa laifin da ba shi ya yi ba ko a hukunta shi da laifin wani. Allah yana fada a hadisi Qudsi: | |||
"Ya ku bayi na, ni na haramta wa kaina zalunci..."
"O My servants, I have forbidden oppression for Myself..." [https://sunnah.com/muslim:2577] | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |