Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 275: Line 275:
# Ka ce: "Ku yi da'a ga Allah da Manzo; to in kuwa kuka juya baya, to lalle Allah ba Ya son kafirai." --[[Quran/3/32]]
# Ka ce: "Ku yi da'a ga Allah da Manzo; to in kuwa kuka juya baya, to lalle Allah ba Ya son kafirai." --[[Quran/3/32]]


A wadannan ayoyi, Allah yana umarnin  
A wadannan ayoyi, Allah yana umarnin Annabinsa da ya fada wa masu da'awar son Allah da baki, amma ayyukansu suna karyata haka cewa, idan har da gaske suna son Allah, yo alamar da za ta tabbatar da gaskiyar da'awarsu ita ce su bi Manzon Allah, su gaskata shi, su yi masa da'a a kan abin da yake umarni da shi da abin da ya hana, domin son Allah da biyayya ga Manzon Allah abubuwa ne da suke hade ba sa rabuwa.


[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]