Line 429: | Line 429: | ||
Sannan Allah ya shaida wa Annabinsa cewa, wannan labarin da ya ba shi na Annabi Isa gaskiya ce daga Ubangijinsa, don haka kada ya zama cikin masu shakka. Hasali ma idan har wani ya zo yana jayayya da shi cikin lamarin Annabi Isa, bayan abin da ya zo masa na ilimi da gamsasshen bayani a kan wannan batu; to ya faɗa wa masu jayayya da shi cewa, shi da su gaba daya, su fito da 'ya'yansu, da matansu, da su kansu, sai a taru a yi addu'a, Allah ya la'anci makaryaci a tsakaninsu. Sa'ad ɗan Abu Waqqas yana cewa: | Sannan Allah ya shaida wa Annabinsa cewa, wannan labarin da ya ba shi na Annabi Isa gaskiya ce daga Ubangijinsa, don haka kada ya zama cikin masu shakka. Hasali ma idan har wani ya zo yana jayayya da shi cikin lamarin Annabi Isa, bayan abin da ya zo masa na ilimi da gamsasshen bayani a kan wannan batu; to ya faɗa wa masu jayayya da shi cewa, shi da su gaba daya, su fito da 'ya'yansu, da matansu, da su kansu, sai a taru a yi addu'a, Allah ya la'anci makaryaci a tsakaninsu. Sa'ad ɗan Abu Waqqas yana cewa: | ||
"Lokacin da wannan ayar ta sauka, Manzon Allah ya kirawo Aliyyu da Fatima da Hassan da Hussaini, ya ce: "Ya Allah, wadannan iyalaina ne." [Muslim #2404] | "Lokacin da wannan ayar ta sauka, Manzon Allah ya kirawo Aliyyu da Fatima da Hassan da Hussaini, ya ce: "Ya Allah, wadannan [[iyalai|iyalaina]] ne." [Muslim #2404] | ||
when the (following) verse was revealed: "Let us summon our children and your children." Allah's Messenger (ﷺ) called 'Ali, Fatima, Hasan and Husain and said: O Allah, they are my family. [https://sunnah.com/muslim:2404d] | when the (following) verse was revealed: "Let us summon our children and your children." Allah's Messenger (ﷺ) called 'Ali, Fatima, Hasan and Husain and said: O Allah, they are my family. [https://sunnah.com/muslim:2404d] | ||
An karbo daga Huzaifa ya ce: | |||
"Wasu mutane su biyu daga mutanen Najarna ɗaya ana ce masa Al-Aqibu, ɗayan kuwa Assayyidu, sun zo ga Annabi suna so su yi tsinuwa tsakaninsa da su (game da sha'anin Annabi Isa), | |||
that Al-'Aqib and As-Sayyid (two of the leaders of the Christians of Najran) came to the Prophet (ﷺ) [https://sunnah.com/tirmidhi:3796]... | |||
sai ɗayansu ya ce wa ɗan'uwansa: 'Kada ka yi wannan aikin, Wallahi idan ya zamanto Annabi ne da gaske, sannan muka yi tsinuwa tsakaninmu da shi; to da mu da zurriyyarmu ba za mu rabauta ba har abada.' Daga nan sai suka fasa, suka nemi sulhu da Annabi a kan za su ba shi duk abin da ya nema daga gare su na dukiyar sulhu." --Bukhari #4350 & Muslim #2420 | |||
Sannan Allah ya ƙara jaddada wa Annabinsa cewa, wannan labari da yake ba shi na Annabi Isa shi ne labarin gaskiya, duk wani labari da ya ci karo da shi, to ba gaskiya ba ne, shi kadai, Mabuwayi da ya gagari kowa da komai, Mai hikima cikin duk ayyukansa. | |||
To idan wadannan sun bijire wa gaskiya, sun riki karya; to sun tabbata mabarnata, Allah kuwa yana sane da su, kuma zai yi musu sakayya a kan ayyukansu. | |||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Halaccin yin mubahala, wato addu'ar tsinuwa tsakanin mai kira zuwa ga gaskiya da masu faɗa da ita, da sharadin ya kasance yana da yaqini a kan abin da zai yi mubahalar a kansa, kuma muhimmin abu ne mai girma, sannan ya zamana ya isar da hujjojinsa ga abokin husuma ya fahimce amma ya yi girman kai. | |||
# Duk wanda zai juya wa addinin Allah baya; to wannan mutum mabarnaci ne, ko da kuwa ya kirawo kansa mai gyara. | |||
# Halaccin yin la'ana ga duk wanda ya saɓa wa gaskiya, amma ta fuskar aikinsa, ba ta ambaton sunan wani ba. | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |