Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 492: Line 492:
## Fuska ta Farko: Ya jeho wani abu mai rikitarwa don ya tabbatar da karya.
## Fuska ta Farko: Ya jeho wani abu mai rikitarwa don ya tabbatar da karya.
## Fuska ta Biyu: Ya boye duk wani dalili da zai fito da gaskiya.
## Fuska ta Biyu: Ya boye duk wani dalili da zai fito da gaskiya.
# Haɗa
# Haɗa ƙarya da gaskiya shi ne sanadiyyar ɓacewar al'ummomin da suka gabace mu, kuma shi ne mafarar duk wata [[bidi'a]], domin ita bidi'a, da a ce karya ce [[tsantsarta]]; to ba za ta samu karbuwa ba, da kowa ya yi watsi da ita; da kuma a ce gaskiya ce tsantsa, to da ba ta zama bidi'a ba, da ta zama daidai da Sunna. Sai dai an gauraya karya ce da gaskiya wuri guda, sai wasu su kasa gane karyar da ke cikinta.


== Tarjama da Tafsirin Aya Ta 72-74 ==
# Kuma wata ƙungiya cikin Ma'abota Littafi suka ce: "Ku yi imani mana da abin da aka saukar wa wadanda suka yi imani a farkon yini, kuma ku kafirce a karshen yini, mai yiwuwa ne su dawo (daga rakiyar addininsu). --Quran/3/72
# "Kuma kada ku amince da kowa sai wanda ya bi addininku." Ka ce: "Lalle shiriya ita ce Allah, domin kar (ku yarda a ce) an ba wani mutum irin abin da aka ba ku, ko kuma ku ba su dama su yi jayayya da ku a wajen Ubangijinku." Ka ce: "Lalle falala a hannun Allah take, Yana bayar da ita ga wanda Ya ga dama. Kuma Allah Mai yalwa ne, Mai yawan sani. --Quran/3/73
# "Yana keɓantar wanda Ya ga dama da rahamarsa, kuma Allah Ma'abocin falala ne wadda take mai girma."  --Quran/3/74
A wadannan ayoyi, Allah yana ba da labarin wasu miyagun mutane ne a cikin Yahudawa da Nasara, wadanda suke ta ƙulle-ƙullen makirci ga Musulmi ta hanyar kawo ruɗu na addini ga wasu raunanan Musulmi. Sun yanke shawara a tsakaninsu cewa, su bayyana imaninsu da abin da Manzon Allah ya zo da shi a farkon yini; idan yamma ta yi kuma su kafirce masa. Yin haka shi zai sa masu raunin [[fahinta]] cikin muminai su rika cewa, da a ce gaskiya ne, da wadanda suka yi imani da shi cikin Ma'abota Littafi, ba su yi ridda ba. Manufarsu ita ce Musulmi su watsar da addininsu gaba daya.
Sannan magana
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]