Line 535: | Line 535: | ||
== Tarjama da Tafsirin Aya Ta 77-80 == | == Tarjama da Tafsirin Aya Ta 77-80 == | ||
# Lalle wadanda suke [[musanya]] alkawarin Allah --Quran/3/77 | # Lalle wadanda suke [[musanya]] alkawarin Allah da rantse-rantsensu da wani dan farashi [[ƙanƙani]], wadannan ba su da wani rabo a lahira, kuma Allah ba zai yi musu magana ba, kuma ba zai dube su (duba na rahama) ba a ranar alkiyama, kuma ba zai tsarkake su ba, kuma suna da azaba mai radadi. --Quran/3/77 | ||
# | #Kuma lalle daga cikinsu akwai wani bangare da suke karkatar da harshensu lokacin karanta Littafin (Attaura), don ku yi zaton yana cikin Littafin, alhali kuwa ba ya cikin Littafin, kuma za su rika cewa, shi (wahayi ne saukakke) daga wurin Allah, alhalin kuwa ba daga wurin Allah yake ba, kuma za su rika [[faɗar]] ƙarya suna jingina wa Allah, alhalin suna sane. --Quran/3/78 | ||
#Bai dace ba ga wani mutum wanda Allah zai ba shi littafi da hukunci da annabci, sannan ya ce wa mutane: "Ku zama bayina ba na Allah ba," sai dai (ya ce): "Ku zamo malamai na Allah saboda abin da kuke karantarwa na littafi, kuma saboda abin da kuka kasance kuna karantawa." --Quran/3/79 | |||
#Kuma ba zai umarce ku da ku riki mala'iku ko annabawa a matsayin iyayengiji ba; yanzu zai umarce ku da kafirci ne bayan kuna Musulmi? --Quran/3/80 | |||
A wadannan ayoyi, | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |