Line 636: | Line 636: | ||
#'' 'Ku tambayar mini Manzon Allah, shin zan iya sake [[tuba]]?' ''
'Ask the Messenger of Allah [SAW], is there any [[repentance]] for me?'

| #'' 'Ku tambayar mini Manzon Allah, shin zan iya sake [[tuba]]?' ''
'Ask the Messenger of Allah [SAW], is there any [[repentance]] for me?'

#''Mutanensa suka sami Manzon Allah, suka faɗa masa cewa:''
His people came to the Messenger of Allah [SAW] and said:

| #''Mutanensa suka sami Manzon Allah, suka faɗa masa cewa:''
His people came to the Messenger of Allah [SAW] and said:

#'''Wane da ya yi ridda ya yi nadama, kuma ya aiko mu mu tambaya masa cewa, shin zai iya sake tuba?'''
'So and so regrets (what he did), and he has told us to ask you if there is any repentance for him?'

| #'' 'Wane da ya yi ridda ya yi nadama, kuma ya aiko mu mu tambaya masa cewa, shin zai iya sake tuba?' ''
'So and so regrets (what he did), and he has told us to ask you if there is any repentance for him?'

Sai wannan ayar ta sauka: 'Ta yaya Allah zai shiryar da mutanen da suka kafirta bayan imaninsu...' har inda ya ce: '...to lalle Allah mai gafara ne, mai jin kai.' Sai Annabi ya aika masa ya zo ya sake shiga Musulunci." [Nisa'i #4068 da Ahmad #2218]. | Sai wannan ayar ta sauka: 'Ta yaya Allah zai shiryar da mutanen da suka kafirta bayan imaninsu...' har inda ya ce: '...to lalle Allah mai gafara ne, mai jin kai.' Sai Annabi ya aika masa ya zo ya sake shiga Musulunci." [Nisa'i #4068 da Ahmad #2218]. |