Line 696: | Line 696: | ||
An karbo daga Anas dan Malik ya ce: | An karbo daga Anas dan Malik ya ce: | ||
"Abu Talha mutumin Madina ne mai yawan dukiya; abin da kuma ya fi kauna cikin dukiyarsa ita ce gonarsa mai suna Bairuha, tana kallon masallacin Annabi. | # "Abu Talha mutumin Madina ne mai yawan dukiya; abin da kuma ya fi kauna cikin dukiyarsa ita ce gonarsa mai suna Bairuha, tana kallon masallacin Annabi.''
Abu Talha had the greatest wealth of date-palms amongst the Ansar in Medina, and he prized above all his wealth (his garden) Bairuha', which was situated opposite the Mosque (of the Prophet (ﷺ) ).

# Hasali ma Annabi yakan shiga cikinta ya sha ruwanta mai dadi.''
The Prophet used to enter It and drink from its fresh water.

Abu Talha had the greatest wealth of date-palms amongst the Ansar in Medina, and he prized above all his wealth (his garden) Bairuha', which was situated opposite the Mosque (of the Prophet (ﷺ) ). | # To lokacin da wannan ayar ta sauka... sai Abu Talha ya ce:''
When the following Divine Verse came:--(3.92) Abu Talha got up saying.

# "Ya Manzon Allah, Allah yana cewa: 'Ba za ku taba dacewa da aiki na alheri ba, har sai kun ciyar daga abin da kuke so...', "''
"O Allah's Messenger (ﷺ)! Allah says, 'You will not attain piety until you spend of what you love,'

Hasali ma Annabi yakan shiga cikinta ya sha ruwanta mai dadi. | # ni kuma a cikin dukiyata na fi son Bairuha, don haka na bayar da ita sadaka don Allah,''
and I prize above al I my wealth, Bairuha' which I want to give in charity for Allah's Sake,

# ina fatan alherinta da ajiyayyen ladanta a wurin Allah Ta'ala''
hoping for its reward from Allah.

The Prophet used to enter It and drink from its fresh water. | # don haka ya Ma'aikin Allah, ka saka ta inda Allah Ta'ala ya nuna maka.''
So you can use it as Allah directs you."

# Sai Annabi ya ce: "Taɓdi! Wannan fa dukiya ce mai riba.''
On that the Prophet (ﷺ) said, "Bravo! It is a profitable (or perishable) property. (Ibn Maslama is not sure as to which word is right, i.e. profitable or perishable.)

To lokacin da wannan ayar ta sauka... sai Abu Talha ya ce: | # to lalle na ji abin da ka ce, amma ni ina ganin ka yi kyautarta ga danginka mafi kusanci da kai shi ya fi riba."''
I have heard what you have said, and I recommend that you distribute this amongst your relatives."

# Sai Abu Talha ya ce: "Ya Ma'aikin Allah! Zan yi hakan,''
On that Abu Talha said, "O Allah's Messenger (ﷺ)! I will do (as you have suggested)."

When the following Divine Verse came:--(3.92) Abu Talha got up saying. | # Sai Abu Talha ya raba wa danginsa da 'ya'yan baffanninsa wannan gonar. [Bukhari #2769, Muslim #998, Ahmad #12461]''
So, Abu Talha distributed that garden amongst his relatives and cousins. https://sunnah.com/bukhari:2769 | ||
"Ya Manzon Allah, Allah yana cewa: 'Ba za ku taba dacewa da aiki na alheri ba, har sai kun ciyar daga abin da kuke so...', " | |||
"O Allah's Messenger (ﷺ)! Allah says, 'You will not attain piety until you spend of what you love,' | |||
ni kuma a cikin dukiyata na fi son Bairuha, don haka na bayar da ita sadaka don Allah, | |||
and I prize above al I my wealth, Bairuha' which I want to give in charity for Allah's Sake, | |||
ina fatan alherinta da ajiyayyen ladanta a wurin Allah Ta'ala | |||
hoping for its reward from Allah. | |||
don haka ya Ma'aikin Allah, ka saka ta inda Allah Ta'ala ya nuna maka. | |||
So you can use it as Allah directs you." | |||
Sai Annabi ya ce: "Taɓdi! Wannan fa dukiya ce mai riba. | |||
On that the Prophet (ﷺ) said, "Bravo! It is a profitable (or perishable) property. (Ibn Maslama is not sure as to which word is right, i.e. profitable or perishable.) | |||
to lalle na ji abin da ka ce, amma ni ina ganin ka yi kyautarta ga danginka mafi kusanci da kai shi ya fi riba." | |||
I have heard what you have said, and I recommend that you distribute this amongst your relatives." | |||
Sai Abu Talha ya ce: "Ya Ma'aikin Allah! Zan yi hakan, | |||
On that Abu Talha said, "O Allah's Messenger (ﷺ)! I will do (as you have suggested)." | |||
Sai Abu Talha ya raba wa danginsa da 'ya'yan baffanninsa wannan gonar. [Bukhari #2769, Muslim #998, Ahmad #12461] | |||
So, Abu Talha distributed that garden amongst his relatives and cousins. https://sunnah.com/bukhari:2769 | |||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | '''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' |