Line 720: | Line 720: | ||
# To duk wanda ya kirkiri karya ya jingina wa Allah bayan wannan, to wadannan su ne azzalumai. | # To duk wanda ya kirkiri karya ya jingina wa Allah bayan wannan, to wadannan su ne azzalumai. | ||
Allah a | Allah a wadannan ayoyi yana ba da labarin cewa, kafin a saukar da Attaura ga Annabi Musa, duka wani nau'i na abinci halal ne ga Banu Isra'ila su ci, sai nau'i guda ɗaya wanda shi Isra'ilu, wato Annabi Yaqoob ya haramta wa kansa, ba Allah ne ya haramta masa ba, sannan daga baya 'ya'yansa su ma suka yi koyi da shi, suka haramta wa kawunansu cin wannan nau'i na abinci. | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |