Line 751: | Line 751: | ||
A wadannan ayoyi, Allah yana umartar Annabi SAW da ya ce wa Yahudawa, duk abin da Allah ya labarta ko ya shar'anta na hukuncil to gaskiya ne, kamar abin da ya fada musu cewa, babu wani abin da Allah ya haramta musu kafin saukar da Attaura, sai nau'i biyu (2), watau naman rakumi da nonansa. Don haka su zo su bi addinin Annabi Ibrahimu Alaihissalam, idan har su masu gaskiya ne game da tutiyar su ta cewa su jikokinsa ne' domin shi mai kadaita Allah ne, ba ya shirka, ba ya kuma tare da masu yin ta. | A wadannan ayoyi, Allah yana umartar Annabi SAW da ya ce wa Yahudawa, duk abin da Allah ya labarta ko ya shar'anta na hukuncil to gaskiya ne, kamar abin da ya fada musu cewa, babu wani abin da Allah ya haramta musu kafin saukar da Attaura, sai nau'i biyu (2), watau naman rakumi da nonansa. Don haka su zo su bi addinin Annabi Ibrahimu Alaihissalam, idan har su masu gaskiya ne game da tutiyar su ta cewa su jikokinsa ne' domin shi mai kadaita Allah ne, ba ya shirka, ba ya kuma tare da masu yin ta. | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |