Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 752: Line 752:
A wadannan ayoyi, Allah yana umartar Annabi SAW da ya ce wa Yahudawa, duk abin da Allah ya labarta ko ya shar'anta na hukuncil to gaskiya ne, kamar abin da ya fada musu cewa, babu wani abin da Allah ya haramta musu kafin saukar da Attaura, sai nau'i biyu (2), watau naman rakumi da nonansa. Don haka su zo su bi addinin Annabi Ibrahimu Alaihissalam, idan har su masu gaskiya ne game da tutiyar su ta cewa su jikokinsa ne' domin shi mai kadaita Allah ne, ba ya shirka, ba ya kuma tare da masu yin ta.

Sannan Allah ya ba da labarin cewa, farkon dakin da aka gina shi domin mutane su bauta masa a cikinsa, kuma su yi ɗawafi su yi salla, su yi i'itikafi shi ne Ɗakin Ka'aba. Ɗakin Allah ne mai alfarma da ke garin Makka, mai ɗimbin albarka da abubuwan amfani masu yawa, na addini da na rayuwa, kamar riɓanyar lada a wurinsa da kuma arziki mai ɗimbin yawa da Allah ya kawo a garin, kuma shiriya ne ga ɗaukacin talikai, musamman zamantowarsa alƙibla ga Musulmi baki daya lokutan sallolinsu. Kuma shi ne wurin hajjinsu da umurarsu. To amma Yahudawa da Nasara masu tutiyar su ne a kan addinin Annabi Ibrahim Alaihissalam,
Sannan Allah ya ba da labarin cewa, farkon dakin da aka gina shi domin mutane su bauta masa a cikinsa, kuma su yi ɗawafi su yi salla, su yi i'itikafi shi ne Ɗakin Ka'aba. Ɗakin Allah ne mai alfarma da ke garin Makka, mai ɗimbin albarka da abubuwan amfani masu yawa, na addini da na rayuwa, kamar riɓanyar lada a wurinsa da kuma arziki mai ɗimbin yawa da Allah ya kawo a garin, kuma shiriya ne ga ɗaukacin talikai, musamman zamantowarsa alƙibla ga Musulmi baki daya lokutan sallolinsu. Kuma shi ne wurin hajjinsu da umurarsu. To amma Yahudawa da Nasara masu tutiyar su ne a kan addinin Annabi Ibrahim Alaihissalam, sai ga shi ba sa zuwa Dakin da ya gina domin aikin hajji da umara, wanda hakan yake nuna sun yi [[hannun riga]] da shi, ba su da addininsa.
 
An karbo daga Abu Zarri ya ce: Na tambayi Manzon Allah SAW cewa wane masallaci aka fara [[ginawa]] a bayan ƙasa?
 
I heard Abu Dharr saying: I asked the Messenger of Allah (ﷺ) about the mosque that was first [[set up]] on the earth.
 
Sai ya ce: Masallaci mai alfarma.
 
He said: Masjid Harim.
 
I said: Then which next? He said: The Masjid al-Aqsa. I said: How long is the space of time between the two? He said: Forty years. He (then) further said: The earth is a mosque for you, so wherever you are at the time of prayer, pray there.

[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]