More actions
Created page with "== Hausa == === Verb === #kwance ko fitar da abu mai tsawo daga inda aka nannaɗe shi, kamar zare ko igiya <> to untie, to loosen up, undo, unfasten {{syn|ware|kwa..." |
No edit summary |
||
Line 3: | Line 3: | ||
#kwance ko fitar da abu mai tsawo daga inda aka nannaɗe shi, kamar zare ko igiya <> to [[untie]], to loosen up, [[undo]], [[unfasten]] {{syn|ware|kwance}} | #kwance ko fitar da abu mai tsawo daga inda aka nannaɗe shi, kamar zare ko igiya <> to [[untie]], to loosen up, [[undo]], [[unfasten]] {{syn|ware|kwance}} | ||
#saɓa [[alƙawari]] <> not fulfilling a [[promise]], [[renege]], [[backpedal]] | #saɓa [[alƙawari]] <> not fulfilling a [[promise]], [[renege]], [[backpedal]] | ||
'' | #: ''ya '''warwara''' alƙawarin da ya yi <> he '''reneged''' on his promise.'' | ||
# yin [[cikakke]]n bayani <> giving a [[thorough]] report or explanation, [[elaborate]] or [[expand]] on |
Revision as of 16:04, 20 February 2016
Hausa
Verb
- kwance ko fitar da abu mai tsawo daga inda aka nannaɗe shi, kamar zare ko igiya <> to untie, to loosen up, undo, unfasten
- saɓa alƙawari <> not fulfilling a promise, renege, backpedal
- ya warwara alƙawarin da ya yi <> he reneged on his promise.
- yin cikakken bayani <> giving a thorough report or explanation, elaborate or expand on