Hausa
Verb
- kwance ko fitar da abu mai tsawo daga inda aka nannaɗe shi, kamar zare ko igiya <> to untie, to loosen up, undo, unfasten
- saɓa alƙawari <> not fulfilling a promise, renege, backpedal
- ya warwara alƙawarin da ya yi <> he reneged on his promise.
- yin cikakken bayani <> giving a thorough report or explanation, elaborate or expand on
- warke <> to heal, recover
- Ali ya warwara daga rashin lafiya da ya yi <> Ali recovered from his ailment.