Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sandbox1: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Replaced content with "'''Notes to self''' * Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ * <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns * <abb..."
No edit summary
Line 7: Line 7:
* #REDIRECT [[Other article]]
* #REDIRECT [[Other article]]
* Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
* Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
==[[burduduwa]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# {n.f. or collective}. A large, [[edible]] [[locust]]. (Vide [[fara]] = [[birdinnuwa]]; [[birduduwa]]; [[burdu]] I.1; [[burde]]; [[burdunnuwa]].)
# wata irin ƙatuwar fara da ake ci. {{syn|birdinduwa}}
## ''Attas yana yawo kamar '''burduduwa'''. [http://shairai.blogspot.com/2007/04/begen-yakin-shuhadar-hadejia-daga-m_04.html]''
==[[burduƙu]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# ƙaton goro. {{syn|goriya}}
==[[burduku]], [[burduk'u]]==
#REDIRECT [[burduƙu]]
==[[burdumeme]], [[burd'umeme]], [[burdumemiya]], [[burd'umemiya]]==
#REDIRECT [[burɗumeme]]
==[[bure]]==
{{also|bura}}
# [[ƙato]]n [[azzakari]].
==[[bureɗe]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# hauragiyar kaɗe-kaɗe. {{syn|bidiri}}
==[[burede]], [[bured'e]]==
#REDIRECT [[bureɗe]]
==[[burgaga]]==
<nowiki>==Verb==</nowiki>
[[burgaga]] | [[burgage]] | [[burgagi]] | [[burgago]]
# kora ko bin mutum da gudu. {{syn|fafara}}
==[[burgagau]]==
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# [[jarumi]] ko [[goga]].
# alternate form of [[burkakau]].
==[[burganci]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# {n.m.}. The staying of a sister or friend with a young bride for short or long period, acting as companion and servant. The girl herself is called 'yar burganci ('yar zaman 'daki in Kano, [[birganniya]]/[[burganniya]] in Kats., and asukunɗi in D.).
# zaman ɗaki wanda yarinya kan taya amarya.
==[[burhana]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# {n.f.}. A matter in which there is nothing one can get hold of, of which one can make neither head nor tail.
# [[shirɓici]] ko [[shirme]] ko magana marasa ma'ana.
==[[burjakkata]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# [[wahala]] <> [[difficulty]]. {{syn|da kyar|ƙyar}}
## ''Da '''burjakkata''' na sami rabona. = Da '''kyar''' na samu rabona. <> I had to fight tooth and nail to get mines.''
==[[burji-burji]]==
# kalma mai nuna gani garma-garma ko sama-sama.
# kalma mai nuna rashin kintsi.
==[[burka]]==
# yin yajin aure.
# [[burga]].
==[[burkaka]]==
# cin ƙarfin aiki ko yin aiki tuƙuru.
# [[tunkara]].
# [[burga]].
==[[burkakau]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# {n.m.; no pl.}. A brave, strong man. <> [[jarumi]]. (= [[burgagau]].)
# aiki [[tuƙuru]].
# [[overeating]] <> mai cin abinci da yawa.
==[[burƙume]]==
<nowiki>==Verb==</nowiki>
# kayar da mutum a kokawa. <> defeating someone in a physical fight or altercation.
==[[burkume]], [[burk'ume]]==
#REDIRECT [[burƙume]]
==[[burmuƙa]]==
# [[arce]]wa; wato mutum ko wani abu ya bar wani wuri. ruga ko sheƙa. <> (Go.) drive away. (= [[kora]].)
# soka ko daɓa.
## ''ya '''burmuƙa''' masa wuƙa.''
==[[burmuka]], [[burmuk'a]]==
#REDIRECT [[burmuƙa]]
==[[buro]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# {n.m.} The name of a [[fish]]. <> wani irin [[kifi]] dangin [[ƙurungu]], sa dai ba shi da ƙaya irin ta ƙurungu.
==[[burogi]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# fatar da ake ɗaurawa a jikin ganga don ta ƙara ko ta rage zaƙinta ta hanyar sassauta ta ko ɗaure ta tamau. {{syn|ganhu}}
==[[bursu]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# A kind of [[spear]]. (= [[mashi]].)
==[[bursusu]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# {n.m.}. That which is unpleasant to see or feel. <> kalma mai nuna lalacewar wata siffa musamman ta fatar jiki ko fuska.
## ''Jikinsa ya yi '''bursusu'''.''
## ''Duk gashin fuska '''bursusu''' ga kuma jajayen hakora.''
==[[burta]]==
<nowiki>==Verb==</nowiki>
# tsananin bukatar abu. {{syn|gurta}}
==[[burtuma]]==
# [[kora]]
==[[burtumau]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# mutum mara jin tsoro.
==[[burtuntuna]]==
<nowiki>==Noun==</nowiki>
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# tsutsar da ke ɓata hatsi.
# baƙar dawa. {{syn|domana}}

Revision as of 22:17, 14 July 2017

Notes to self

  • Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
  • f
  • m
  • Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
  • Swapping links between languages...
  • #REDIRECT Other article
  • Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1


burduduwa

==Noun== f

  1. {n.f. or collective}. A large, edible locust. (Vide fara = birdinnuwa; birduduwa; burdu I.1; burde; burdunnuwa.)
  2. wata irin ƙatuwar fara da ake ci.
    1. Attas yana yawo kamar burduduwa. [1]

burduƙu

==Noun== m

  1. ƙaton goro.

burduku, burduk'u

  1. REDIRECT burduƙu

burdumeme, burd'umeme, burdumemiya, burd'umemiya

  1. REDIRECT burɗumeme

bure

See also bura
  1. ƙaton azzakari.

bureɗe

==Noun== m

  1. hauragiyar kaɗe-kaɗe.

burede, bured'e

  1. REDIRECT bureɗe

burgaga

==Verb== burgaga | burgage | burgagi | burgago

  1. kora ko bin mutum da gudu.

burgagau

m

  1. jarumi ko goga.
  2. alternate form of burkakau.

burganci

==Noun== m

  1. {n.m.}. The staying of a sister or friend with a young bride for short or long period, acting as companion and servant. The girl herself is called 'yar burganci ('yar zaman 'daki in Kano, birganniya/burganniya in Kats., and asukunɗi in D.).
  2. zaman ɗaki wanda yarinya kan taya amarya.

burhana

==Noun== f

  1. {n.f.}. A matter in which there is nothing one can get hold of, of which one can make neither head nor tail.
  2. shirɓici ko shirme ko magana marasa ma'ana.

burjakkata

==Noun== f

  1. wahala <> difficulty.
    1. Da burjakkata na sami rabona. = Da kyar na samu rabona. <> I had to fight tooth and nail to get mines.

burji-burji

  1. kalma mai nuna gani garma-garma ko sama-sama.
  2. kalma mai nuna rashin kintsi.

burka

  1. yin yajin aure.
  2. burga.

burkaka

  1. cin ƙarfin aiki ko yin aiki tuƙuru.
  2. tunkara.
  3. burga.

burkakau

==Noun== m

  1. {n.m.; no pl.}. A brave, strong man. <> jarumi. (= burgagau.)
  2. aiki tuƙuru.
  3. overeating <> mai cin abinci da yawa.

burƙume

==Verb==

  1. kayar da mutum a kokawa. <> defeating someone in a physical fight or altercation.

burkume, burk'ume

  1. REDIRECT burƙume

burmuƙa

  1. arcewa; wato mutum ko wani abu ya bar wani wuri. ruga ko sheƙa. <> (Go.) drive away. (= kora.)
  2. soka ko daɓa.
    1. ya burmuƙa masa wuƙa.

burmuka, burmuk'a

  1. REDIRECT burmuƙa

buro

==Noun== m

  1. {n.m.} The name of a fish. <> wani irin kifi dangin ƙurungu, sa dai ba shi da ƙaya irin ta ƙurungu.

burogi

==Noun== m

  1. fatar da ake ɗaurawa a jikin ganga don ta ƙara ko ta rage zaƙinta ta hanyar sassauta ta ko ɗaure ta tamau.

bursu

==Noun== m

  1. A kind of spear. (= mashi.)

bursusu

==Noun== m

  1. {n.m.}. That which is unpleasant to see or feel. <> kalma mai nuna lalacewar wata siffa musamman ta fatar jiki ko fuska.
    1. Jikinsa ya yi bursusu.
    2. Duk gashin fuska bursusu ga kuma jajayen hakora.

burta

==Verb==

  1. tsananin bukatar abu.

burtuma

  1. kora

burtumau

==Noun== m

  1. mutum mara jin tsoro.

burtuntuna

==Noun== f

  1. tsutsar da ke ɓata hatsi.
  2. baƙar dawa.