Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zaɓe: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 9: Line 9:
[[zaɓe]] | [[zaɓa]] | [[zaɓi]] | [[zaɓo]] | [[zaɓu]]
[[zaɓe]] | [[zaɓa]] | [[zaɓi]] | [[zaɓo]] | [[zaɓu]]
# [[choosing]], [[electing]], [[voting]]; to [[select]], [[choose]], [[pick]] something. <> ɗaukar abu da aka fi so daga cikin wasu. {{syn|ware}}
# [[choosing]], [[electing]], [[voting]]; to [[select]], [[choose]], [[pick]] something. <> ɗaukar abu da aka fi so daga cikin wasu. {{syn|ware}}
===[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[zaba]]===
# [[zaba]]. <> [[choices]].
## ''Mun ga sakamakon abin da suka zaba a rayuwa. <> We see the outcome of their choices in life.
## ''21 Wannan yana nufi ne cewa, Allah ya riga ya ga abin da za ka zaba a rayuwarka? <> 21 Does this mean, though, that God has already foreseen the choices you will make in life?
## ''21, 22. (a) Me ya sa babu tushen cewa Jehovah ya riga ya ga dukan abin da za ka zaba a rayuwa? <> 21, 22. (a) Why is there no basis for concluding that Jehovah has foreseen all the choices you will make in life?
# [[zaba]]. <> [[chosen]].
## ''11 Har a yanayi mafi kyau ma, al’umma da Jehovah ya zaba ta Isra’ila ta dā ta nuna tsarkaka kadan ne kawai na kungiyar Allah ta samaniya. <> 11 At its best, Jehovah’s chosen nation of ancient Israel could provide only a dim reflection of the holiness of God’s heavenly organization.
## ''Su ne mutane kaɗan da aka zaba su yi mulki da Kristi a sama. <> They are the limited number of humans chosen to rule with Christ in the heavens.
## ''A cikin karnuka, maza da mata—da aka zaba daga dukan launin fata, harsuna, da kuma wurare dabam dabam—an nada su. <> Over the centuries, both men and women—chosen from all races, languages, and backgrounds—have been anointed.
## ''Kowane mutum na da hakkin kasancewa a cikin ja-gorancin harkokin jama 'a na kasarsu , ko shi da kansa ko ta hanyar aika wakilansa wadanda ya zaba cikin yanci . <> Everyone has the right to take part in the government of his country , directly or through freely chosen representatives .
# [[zaba]]. <> [[chose]].
## ''Hikimar Jehovah ta bayyana har a cikin abin da ya zaba ba zai hada cikin Kalmarsa ba. <> Jehovah’s wisdom is seen even in what he chose to leave out of his Word.
## ''Amma, ka lura da tambayar da ya zaba ya yi: “Ga shi, sa’anda na zo wurin ’ya’yan Isra’ila, na ce musu, Allah na ubanninku ya aike ni gareku, su kuma sun ce mini, Wāne sunansa? <> Note, though, the question he chose to ask: “Suppose I am now come to the sons of Israel and I do say to them, ‘The God of your forefathers has sent me to you,’ and they do say to me, ‘What is his name?’
## ''Abin da ya zaba ya tambayi Allah zai ba ka mamaki. <> The question he chose to ask God, though, might surprise you.
# [[zaba]]. <> [[chooses]], [[chose]].
## ''Me ya sa ya yiwu Jehovah ya halicci dukan abin da yake so kuma ya sa kansa ya kasance dukan abin da ya zaba? <> What enables Jehovah to create anything he wants and to become whatever he chooses?
## ''Kalmar Helenanci da ya zaba wa “zurfin” tana da nasaba ta kusa da kalmar “rami mara matuka.” <> The Greek word he chose for “depth” is closely related to the word for “abyss.”

Revision as of 11:06, 11 August 2017

Noun

Tilo
zaɓe

Jam'i
zaɓuɓɓuka

m

1. an election, a vote <> ƙuri'a da ake jefawa don sanin wanda ya fi rinjaye a takara.
Abeyesinghe gave chickens the option of pecking one key, [1] <> Abeyesinghe ya bai wa kaji zabin tsattsaga kwaya guda, [2]
2. choice, option.

Verb

zaɓe | zaɓa | zaɓi | zaɓo | zaɓu

1. choosing, electing, voting; to select, choose, pick something. <> ɗaukar abu da aka fi so daga cikin wasu.

Glosbe's example sentences of zaba

1. zaba. <> choices.
1. Mun ga sakamakon abin da suka zaba a rayuwa. <> We see the outcome of their choices in life.
2. 21 Wannan yana nufi ne cewa, Allah ya riga ya ga abin da za ka zaba a rayuwarka? <> 21 Does this mean, though, that God has already foreseen the choices you will make in life?
3. 21, 22. (a) Me ya sa babu tushen cewa Jehovah ya riga ya ga dukan abin da za ka zaba a rayuwa? <> 21, 22. (a) Why is there no basis for concluding that Jehovah has foreseen all the choices you will make in life?
2. zaba. <> chosen.
1. 11 Har a yanayi mafi kyau ma, al’umma da Jehovah ya zaba ta Isra’ila ta dā ta nuna tsarkaka kadan ne kawai na kungiyar Allah ta samaniya. <> 11 At its best, Jehovah’s chosen nation of ancient Israel could provide only a dim reflection of the holiness of God’s heavenly organization.
2. Su ne mutane kaɗan da aka zaba su yi mulki da Kristi a sama. <> They are the limited number of humans chosen to rule with Christ in the heavens.
3. A cikin karnuka, maza da mata—da aka zaba daga dukan launin fata, harsuna, da kuma wurare dabam dabam—an nada su. <> Over the centuries, both men and women—chosen from all races, languages, and backgrounds—have been anointed.
4. Kowane mutum na da hakkin kasancewa a cikin ja-gorancin harkokin jama 'a na kasarsu , ko shi da kansa ko ta hanyar aika wakilansa wadanda ya zaba cikin yanci . <> Everyone has the right to take part in the government of his country , directly or through freely chosen representatives .
3. zaba. <> chose.
1. Hikimar Jehovah ta bayyana har a cikin abin da ya zaba ba zai hada cikin Kalmarsa ba. <> Jehovah’s wisdom is seen even in what he chose to leave out of his Word.
2. Amma, ka lura da tambayar da ya zaba ya yi: “Ga shi, sa’anda na zo wurin ’ya’yan Isra’ila, na ce musu, Allah na ubanninku ya aike ni gareku, su kuma sun ce mini, Wāne sunansa? <> Note, though, the question he chose to ask: “Suppose I am now come to the sons of Israel and I do say to them, ‘The God of your forefathers has sent me to you,’ and they do say to me, ‘What is his name?’
3. Abin da ya zaba ya tambayi Allah zai ba ka mamaki. <> The question he chose to ask God, though, might surprise you.
4. zaba. <> chooses, chose.
1. Me ya sa ya yiwu Jehovah ya halicci dukan abin da yake so kuma ya sa kansa ya kasance dukan abin da ya zaba? <> What enables Jehovah to create anything he wants and to become whatever he chooses?
2. Kalmar Helenanci da ya zaba wa “zurfin” tana da nasaba ta kusa da kalmar “rami mara matuka.” <> The Greek word he chose for “depth” is closely related to the word for “abyss.”