More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 8: | Line 8: | ||
#: ''Sahara, inda ake samun '''itatuwan''' giginya, '''goruba''', magarya, aduwa, da sauransu. [http://www.dw.com/ha/amfanin-yayan-itatuwan-gargajiyar-hausa-ga-lafiyar-jikin-dan-adam/a-19229535]'' | #: ''Sahara, inda ake samun '''itatuwan''' giginya, '''goruba''', magarya, aduwa, da sauransu. [http://www.dw.com/ha/amfanin-yayan-itatuwan-gargajiyar-hausa-ga-lafiyar-jikin-dan-adam/a-19229535]'' | ||
# {{other spelling of|goriba}} | # {{other spelling of|goriba}} | ||
Revision as of 15:53, 7 August 2017
Noun

f
- Bishiyar gazari mai kamar giginya amma ba ta kai tsawon ta ba. Ana iya cin 'ya'yanta. <> Hyphaene thebaica, a palm tree with edible oval fruit.
- 'ya'yan itaciya da suke da tauri da wuyar gwigwiya. <> the doum fruit.
- Sahara, inda ake samun itatuwan giginya, goruba, magarya, aduwa, da sauransu. [1]
- Goruba is another way of spelling goriba.