No edit summary |
m Text replacement - "https://ssl.gstatic.com/dictionary/static/sounds/de/0/" to "https://www.collinsdictionary.com/sounds/e/en_/en_us/en_us_" |
||
Line 1: | Line 1: | ||
=== Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | === Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | ||
<html> | <html> | ||
<audio controls><source src="https:// | <audio controls><source src="https://www.collinsdictionary.com/sounds/e/en_/en_us/en_us_uncomfortable.mp3" type="audio/mpeg"></audio> | ||
</html> | </html> | ||
[[Category:Terms with audio]] | [[Category:Terms with audio]] |
Revision as of 23:53, 5 December 2017
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- If a piece of furniture, clothing, a room, etc. is uncomfortable, you feel uncomfortable in it (see 2.) <> abu mai tayar da zaune tsaye, rashin jin daɗi
- The chairs looked so uncomfortable that he didn't sit down. <> Kujerun sun yi kamar za su takura masa, saboda haka, ya ƙi zama. = Kujerunnan sun yi kama da ba marasa daɗin zama, shi ya sa ma bai zauna ba.
- My shoes are uncomfortable. <> Ban jin daɗin takalma na. = Takalman sun ci mini ƙafa.
- which might raise some uncomfortable ethical questions for the farming industry [1] <> al'amarin da kan bijiro da tambayoyi masu tayar da zaune tsaye a harkar noma. [2]
- If you feel uncomfortable, you are hot or cold; you are not relaxed, or you feel pain or worry. <> mai takurawa, mai damu, matsatstse.
- the uncomfortable air puff <> inda iska mai takurawa ke kadawa
- The uncomfortable truth about chickens is that they are far more cognitively advanced than many people might appreciate. [3] <> Gaskiyar da ba a cika gamsuwa da ita ba, game da kaji, ita ce suna da kaifin basira fiye da yadda mutane suke zato. [4]
Antonyms
Related words
Google translation of uncomfortable
- (adjective) m <> surgical, happy, lower, believable, terrific, uncomfortable;