More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
#: ''Ki '''shirya''' mu fita <> '''Get ready''' so we can go out.'' | #: ''Ki '''shirya''' mu fita <> '''Get ready''' so we can go out.'' | ||
# to [[organize]]. | # to [[organize]]. | ||
#: #:''This agency, the parent organization for Voice of America, supported efforts at preventing the spread of avian influenza by '''[[organizing]]''' courses at 6 centers in Africa last month, January 2007. <> Ita wannan Hukuma, uwa ce ga Muryar Amurka, kuma ta bada tallafi ga ayyukan hana yaduwa cutar murar Tsuntsaye ta hanyar '''[[shirya]]''' kwasa-kwasai a cibiyoyi 6 a nahiyar Afirka, cikin watan jiya watan Janairu, 2007. | |||
#: '' VOA '''ta shirya''' taron bita akan shirin yaki da cutar murar Tsuntsaye <> VOA '''organizes''' meeting to discuss Avian Flu prevention program [http://hausadictionary.com/UMD_NFLC_Hausa_Lessons/12_VOA_Journalism_Workshops_in_Nigeria] | #: '' VOA '''ta shirya''' taron bita akan shirin yaki da cutar murar Tsuntsaye <> VOA '''organizes''' meeting to discuss Avian Flu prevention program [http://hausadictionary.com/UMD_NFLC_Hausa_Lessons/12_VOA_Journalism_Workshops_in_Nigeria] | ||
Revision as of 00:27, 23 January 2018
Verb
shirya / shiryar da / shirye / shiryi / shiryu
- to prepare, to straighten out. to construct something; plans
- to be guided (jagora)
- Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya. <> Guide us to the straight path. (Quran 1:6)
- to get ready
- Ki shirya mu fita <> Get ready so we can go out.
- to organize.
- #:This agency, the parent organization for Voice of America, supported efforts at preventing the spread of avian influenza by organizing courses at 6 centers in Africa last month, January 2007. <> Ita wannan Hukuma, uwa ce ga Muryar Amurka, kuma ta bada tallafi ga ayyukan hana yaduwa cutar murar Tsuntsaye ta hanyar shirya kwasa-kwasai a cibiyoyi 6 a nahiyar Afirka, cikin watan jiya watan Janairu, 2007.
- VOA ta shirya taron bita akan shirin yaki da cutar murar Tsuntsaye <> VOA organizes meeting to discuss Avian Flu prevention program [1]
Related
- a shirye adjective (prepared, ready)
- shiri, shirin (as in getting ready)
- Muna nan muna shirin. <> We are getting ready. or We are still preparing.
Google translation of shirya
- (verb) prepare <> shirya; organize <> shirya; construct <> gina, shirya, yi; pack <> shirya, kintsa; cater <> shirya; edit <> shirya; plan <> shirya; tidy <> shirya; solve <> warware, shirya; settle <> shirya, tsai da; decide <> yanke, shirya;