More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
|||
Line 17: | Line 17: | ||
{{suna|karo|karo-karo}} | {{suna|karo|karo-karo}} | ||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees. | # gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees, [[contribution]]. | ||
<!--begin google translation--> | <!--begin google translation--> |
Revision as of 13:00, 1 February 2021
Noun
m
- haɗuwar abu biyu da ƙarfi <> collision, meetup.
- raguna biyu suna yin karo <> two rams are colliding.
- kwabso
- kaciɓis
- 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo.
- laƙabin da ake wa mai suna Baƙo.
- occasion, turn, encounter, time (lokaci).
- A wannan karon ba su ci nasara ba. <> THey did not win this time around.
- Wannan ne karo na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first time since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.
Noun 2
- wani ɗan ƙaramin aikin da ake ba mutum ya yi lokacin da ya tashi yin nasa.
Noun 3
m
- gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees, contribution.