More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
No edit summary |
||
Line 8: | Line 8: | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# a [[trip]], [[journey]], [[walk]] | # a [[trip]], [[journey]], [[walk]] | ||
# motsawa daga wani wuri zuwa wani. <> moving from one place to another. | |||
# soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> [[walking]]. | |||
#: ''Audu ya fara '''tafiya'''. <> Audu has started '''walking'''. | |||
# [[tafiyar ƙaguwa|'''tafiya'''r ƙaguwa]]: tafiya a karkace. <> walking [[crookedly]]. | |||
# [[tafiyar kura|'''tafiya'''r kura]]: kwan gaba kwam baya. | |||
# [[tafiyar amare|'''tafiya'''r amare]]: tafiya a hankali <> slow walking. | |||
# [[tafiyar ruwa|'''tafiya'''r ruwa]]: | |||
## wani irin ciwo da yara ke yi da damina. <> child illness that occurs during the raining season. {{syn|danshi|damuna}} | |||
## kwashe ƙafafun mutum ba zato a kayar da shi. <> a low roundhouse kick or tackle. | |||
# [[tafiyar tsutsa|'''tafiya'''r tsutsa]]: | |||
## wani irin rubutu na boko. | |||
## yi wa mutum wasa da yatsu a tafin ƙafa ko a kwarin baya. | |||
<!--begin google translation--> | <!--begin google translation--> |
Revision as of 14:56, 21 July 2019
Verb
Noun
f
- a trip, journey, walk
- motsawa daga wani wuri zuwa wani. <> moving from one place to another.
- soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> walking.
- Audu ya fara tafiya. <> Audu has started walking.
- tafiyar ƙaguwa: tafiya a karkace. <> walking crookedly.
- tafiyar kura: kwan gaba kwam baya.
- tafiyar amare: tafiya a hankali <> slow walking.
- tafiyar ruwa:
- tafiyar tsutsa:
- wani irin rubutu na boko.
- yi wa mutum wasa da yatsu a tafin ƙafa ko a kwarin baya.
Google translation of tafiya
- (noun) walk <> tafiya, yawo; cap <> hula, tafiya, murfi; journey <> tafiya; ride <> tafiya, sukuwa, kilishi; voyage <> tafiya;
- (verb) travel <> tafiya, yawon duniya;
Tafiya a harshen Hausa:
Mene banbancinsu?
- Balaguro
- Yawo
- Gararamba
- Yawon-duniya
- Zagaye
- Zirga-zirga
- Garari
- Gantali
- Kai-komo
- Safara
- Rangadi
- Safa da marwa
- Karaɗewa
- Sintiri
- Shawagi
- Je-ka-ka-dawo
-:Ganin-gida
- Ziyara
- Gewaya
- Ƙaura
- Sheƙa
- Ratse— Hausa Language Hub (@HausaTranslator) October 7, 2018