More actions
Created page with "==Noun== {{suna|bagaruwa|bagari|bagarine}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # wata irin bishiya mai ƙananan ganyaye da kuma..." |
No edit summary |
||
Line 6: | Line 6: | ||
# [[bagaruwar Makka|'''bagaruwa'''r Makka]]: 'ya'yan bishiya masu zaƙi da ake kawowa daga ƙasar [[Makka]]. | # [[bagaruwar Makka|'''bagaruwa'''r Makka]]: 'ya'yan bishiya masu zaƙi da ake kawowa daga ƙasar [[Makka]]. | ||
# [[gabaruwa]]. | # [[gabaruwa]]. | ||
# wani birni ne | |||
#:''Yanzu haka hukumomin Birnin Nkonni da '''Bagaruwa''' sun baza jami’an tsaro a kan iyakar Jamhuriyar Nijar da Jahar Sokoto ta Najeriya domin dakile dukkan wata aniya ta miyagun mutane. [https://www.voahausa.com/a/an-kama-wani-mutum-da-harsasai-900-a-kan-iyakar-najeriya-/4702195.html] |
Revision as of 12:46, 13 July 2019
Noun
f
- wata irin bishiya mai ƙananan ganyaye da kuma ƙaya. Ana amfani da 'ya'yanta wajen jima da rini.
- bagaruwar ƙasa: wani tsiro da ake haɗa magunguna da shi.
- bagaruwar Makka: 'ya'yan bishiya masu zaƙi da ake kawowa daga ƙasar Makka.
- gabaruwa.
- wani birni ne
- Yanzu haka hukumomin Birnin Nkonni da Bagaruwa sun baza jami’an tsaro a kan iyakar Jamhuriyar Nijar da Jahar Sokoto ta Najeriya domin dakile dukkan wata aniya ta miyagun mutane. [1]