More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:30083) |
No edit summary |
||
Line 3: | Line 3: | ||
{{suna|suna|sunaye}} | {{suna|suna|sunaye}} | ||
# kalmar da ake amfani da ita wajen kira ko ambato ko wani abu. | # kalmar da ake amfani da ita wajen kira ko ambato ko wani abu. | ||
# | ## ''Kana da '''suna'''? <> Do you have a '''name'''?'' | ||
##'' In '''the [[name]]''' of Allah , the entirely merciful, the especially merciful.'' <> da '''[[sunan]]''' Allah, mai rahama, mai jin ƙai. --[[Quran/1/1|Qur'an 1:1]] | |||
# adadin kuɗin da mai kaya kan fara ambatawa kafin mai saye ya taya | # adadin kuɗin da mai kaya kan fara ambatawa kafin mai saye ya taya | ||
#: ''Audu ya sa wa motarsa '''suna'''. <> Audu gave his car a name. = Audu '''named''' his car.'' | #: ''Audu ya sa wa motarsa '''suna'''. <> Audu gave his car a name. = Audu '''named''' his car.'' |
Revision as of 17:39, 10 September 2020
Hausa
Suna (n, m)
- kalmar da ake amfani da ita wajen kira ko ambato ko wani abu.
- Kana da suna? <> Do you have a name?
- In the name of Allah , the entirely merciful, the especially merciful. <> da sunan Allah, mai rahama, mai jin ƙai. --Qur'an 1:1
- adadin kuɗin da mai kaya kan fara ambatawa kafin mai saye ya taya
- Audu ya sa wa motarsa suna. <> Audu gave his car a name. = Audu named his car.
- bikin raɗa wa jaririn da aka haifa da abin da za a riƙa kiran sa
- Bikin suna <> Naming ceremony
- shahara ko/or mashahuri (famous, reputation)
- Ali Nuhu ya yi suna wajen harkar fina-finai.
- isimi (na kalma) <> (grammar) noun.
- they are in
- They are in Nigeria <> Suna Nigeria.
English
Noun
- A name is what a person, place, or thing is called or how it is identified.
- My name is Jack. <> Suna na Jack
- The party's name is APC <> Sunar ƙungiyar APC.
Synonyms
Related
Google translation of name
- (noun) suna <> name, noun, reputation, title;