More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
# Taqwa (Arabic: تقوى taqwā / taqwá ") is an Islamic term for being conscious and cognizant of Allah, of truth, of the rational reality, "[[piety]], fear of God". [https://en.wikipedia.org/wiki/Taqwa] | # Taqwa (Arabic: تقوى taqwā / taqwá ") is an Islamic term for being conscious and cognizant of Allah, of truth, of the rational reality, "[[piety]], fear of God". [https://en.wikipedia.org/wiki/Taqwa] | ||
# yi [[taƙawa]] <> become [[righteous]]. | # yi [[taƙawa]] <> become [[righteous]]. | ||
# | ## ''O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may '''become righteous'''.'' <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãnin ku, zã ku '''yi taƙawa''' = Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka gabace ku, don '''ku kai ga tsira'''. --[http://hausadictionary.com/Quran/2/183 Qur'an 2:183]'' | ||
# | ##''everyone who is '''[[conscious]]''' of [[Allah]] ([[God]]), he [ always ] grants a way out [ of unhappiness ],'' <> kuma wanda ya bi allah da '''[[taƙawa]]''', allah zai sanya masa mafita. = kuma duk wanda ya bi allah da '''[[taqawa]]''' zai yi masa mafita. --[[Quran/65/2#Quran.2F65.2F2_.282.29|Qur'an 65:2]] | ||
# yi taƙawa <> to [[guard]], to [[fear]] God | # yi taƙawa <> to [[guard]], to [[fear]] God | ||
## '' when their brother lut said to them, "will you not '''guard''' (against evil)? <> a lokacin da ɗan'uwansu, luɗu ya ce musu, "ba za ku '''yi taƙawa''' ba?" = [ 26:161 ] a lokacin da dan'uwansu, lutu ya ce masu, "ba za ku '''yi taqawa''' ba?" --Qur'an 26:161 | ## '' when their brother lut said to them, "will you not '''guard''' (against evil)? <> a lokacin da ɗan'uwansu, luɗu ya ce musu, "ba za ku '''yi taƙawa''' ba?" = [ 26:161 ] a lokacin da dan'uwansu, lutu ya ce masu, "ba za ku '''yi taqawa''' ba?" --Qur'an 26:161 | ||
## ''and do not make [ your oath by ] allah an excuse against being righteous and '''[[fearing]]''' allah and making peace among people. and allah is hearing and knowing. <> kuma kada ku sanya allah kambu ga rantsuwoyinku domin kada ku yi wani alheri, kuma ku '''yi taƙawa''', kuma ku yi wani gyara tsakanin mutane, kuma allah mai ji ne, masani. --Qur'an 2:224 | ## ''and do not make [ your oath by ] allah an excuse against being righteous and '''[[fearing]]''' allah and making peace among people. and allah is hearing and knowing. <> kuma kada ku sanya allah kambu ga rantsuwoyinku domin kada ku yi wani alheri, kuma ku '''yi taƙawa''', kuma ku yi wani gyara tsakanin mutane, kuma allah mai ji ne, masani. --Qur'an 2:224 | ||
[[Category:Hausa lemmas]] | [[Category:Hausa lemmas]] |
Revision as of 01:05, 20 February 2021
- Taqwa (Arabic: تقوى taqwā / taqwá ") is an Islamic term for being conscious and cognizant of Allah, of truth, of the rational reality, "piety, fear of God". [1]
- yi taƙawa <> become righteous.
- O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may become righteous. <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãnin ku, zã ku yi taƙawa = Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka gabace ku, don ku kai ga tsira. --Qur'an 2:183
- everyone who is conscious of Allah (God), he [ always ] grants a way out [ of unhappiness ], <> kuma wanda ya bi allah da taƙawa, allah zai sanya masa mafita. = kuma duk wanda ya bi allah da taqawa zai yi masa mafita. --Qur'an 65:2
- yi taƙawa <> to guard, to fear God
- when their brother lut said to them, "will you not guard (against evil)? <> a lokacin da ɗan'uwansu, luɗu ya ce musu, "ba za ku yi taƙawa ba?" = [ 26:161 ] a lokacin da dan'uwansu, lutu ya ce masu, "ba za ku yi taqawa ba?" --Qur'an 26:161
- and do not make [ your oath by ] allah an excuse against being righteous and fearing allah and making peace among people. and allah is hearing and knowing. <> kuma kada ku sanya allah kambu ga rantsuwoyinku domin kada ku yi wani alheri, kuma ku yi taƙawa, kuma ku yi wani gyara tsakanin mutane, kuma allah mai ji ne, masani. --Qur'an 2:224