More actions
Created page with "3:24) Kiristan da a ‘'''azanci''' kuwa cikakken mutum ne’ yana nuna irin wannan godiya kuma yana more dangantaka na kud da kud da Jehobah.—1 Kor. 3:24) A Christian who..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
3:24) A Christian who is “full-grown in powers of '''understanding'''” develops such gratitude and enjoys intimacy with Jehovah. —1 Cor. | 3:24) A Christian who is “full-grown in powers of '''understanding'''” develops such gratitude and enjoys intimacy with Jehovah. —1 Cor. | ||

• A wane '''azanci''' ne Allah zai sa ka yi arziki? | • A wane '''azanci''' ne Allah zai sa ka yi arziki? | ||
Line 9: | Line 9: | ||
• In what '''sense''' can God make you rich? | • In what '''sense''' can God make you rich? | ||

Sa’ad da Yesu ya zo duniya, Shaiɗan ya nemi ya ɓata shi a '''azanci''' na ruhaniya yadda ya yi da Ayuba, ya so ya sa ya zama cewa Yesu mai zunubi ne. | Sa’ad da Yesu ya zo duniya, Shaiɗan ya nemi ya ɓata shi a '''azanci''' na ruhaniya yadda ya yi da Ayuba, ya so ya sa ya zama cewa Yesu mai zunubi ne. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
When Jesus came to earth, Satan sought to make him look spiritually disfigured''',''' as he had Job, making Jesus appear to be a sinner. | When Jesus came to earth, Satan sought to make him look spiritually disfigured''',''' as he had Job, making Jesus appear to be a sinner. | ||

Ya halicce mutum da '''azanci''' na sanin nagarta da mugunta. | Ya halicce mutum da '''azanci''' na sanin nagarta da mugunta. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
He created man with an '''inner sense''' of right and wrong. | He created man with an '''inner sense''' of right and wrong. | ||

Tsabtar '''Azanci''': Idan muka cika azantanmu da tunani masu tsabta, ƙyau, halayenmu ma zasu kasance da tsabta. | Tsabtar '''Azanci''': Idan muka cika azantanmu da tunani masu tsabta, ƙyau, halayenmu ma zasu kasance da tsabta. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
'''Mental''' Cleanness: If we fill our minds with clean, pure thoughts, our conduct will also be clean. | '''Mental''' Cleanness: If we fill our minds with clean, pure thoughts, our conduct will also be clean. | ||

Hakanan ma, waɗanda suke cikin duhu na ruhaniya ba su da fahimta kuma ba da jimawa ba za su rikice a '''azanci''' na ruhaniya. | Hakanan ma, waɗanda suke cikin duhu na ruhaniya ba su da fahimta kuma ba da jimawa ba za su rikice a '''azanci''' na ruhaniya. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Similarly, those in spiritual darkness lack perception and soon become disoriented in a spiritual '''sense'''. | Similarly, those in spiritual darkness lack perception and soon become disoriented in a spiritual '''sense'''. | ||

A wane '''azanci''' ne Jehovah yake da ‘tsarki a idanu sosai da zai ga mugunta’? | A wane '''azanci''' ne Jehovah yake da ‘tsarki a idanu sosai da zai ga mugunta’? | ||
Line 39: | Line 39: | ||
In what '''sense''' is Jehovah “too pure in eyes to see what is bad”? | In what '''sense''' is Jehovah “too pure in eyes to see what is bad”? | ||

13 A ƙarshen shekara dubu na sarautar Mulki, za a mai da '''azanci''' da jiki na iyalin ’yan Adam zuwa kamilcewa. | 13 A ƙarshen shekara dubu na sarautar Mulki, za a mai da '''azanci''' da jiki na iyalin ’yan Adam zuwa kamilcewa. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
13 By the end of the thousand years of Kingdom rule, the human family will have been restored to perfection of '''mind''' and body. | 13 By the end of the thousand years of Kingdom rule, the human family will have been restored to perfection of '''mind''' and body. | ||

A wurin Allah, lambar nan shida, da bai cika ba a '''azanci''' na Littafi Mai Tsarki, ko kuma bai kai bakwai ba, yana nufin ajizanci. | A wurin Allah, lambar nan shida, da bai cika ba a '''azanci''' na Littafi Mai Tsarki, ko kuma bai kai bakwai ba, yana nufin ajizanci. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
In God’s eyes, the number six, being short of the Biblically complete, or perfect, seven, points to imperfection. | In God’s eyes, the number six, being short of the Biblically complete, or perfect, seven, points to imperfection. | ||

Mafi muhimmanci, domin ta haka muke nuna muna ƙaunarsa da dukan zuciyarmu, rai, '''azanci''', da kuma ƙarfi.—Markus 12:29, 30. | Mafi muhimmanci, domin ta haka muke nuna muna ƙaunarsa da dukan zuciyarmu, rai, '''azanci''', da kuma ƙarfi.—Markus 12:29, 30. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Above all, because we thereby express our love for him with our whole heart, soul, '''mind''', and strength. —Mark 12:29, 30. | Above all, because we thereby express our love for him with our whole heart, soul, '''mind''', and strength. —Mark 12:29, 30. | ||

Jehobah ya ce zai zama rabonsu a '''azanci''' na cewa maimakon su karɓi gadon ƙasa, an ba su gatar yin hidima mai tamani. | Jehobah ya ce zai zama rabonsu a '''azanci''' na cewa maimakon su karɓi gadon ƙasa, an ba su gatar yin hidima mai tamani. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Jehovah said that he was to be their share in the '''sense''' that rather than receiving a land inheritance, they were entrusted with a priceless privilege of service. | Jehovah said that he was to be their share in the '''sense''' that rather than receiving a land inheritance, they were entrusted with a priceless privilege of service. | ||

(Galatiyawa 5:19, 20) Saboda haka, dole mu ci gaba da kokawa, mu ƙudura niyya mu kawar da munanan halaye daga zuciya da '''azanci'''. | (Galatiyawa 5:19, 20) Saboda haka, dole mu ci gaba da kokawa, mu ƙudura niyya mu kawar da munanan halaye daga zuciya da '''azanci'''. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
(Galatians 5:19, 20) We must therefore constantly put up a fight, being determined to root out negative tendencies from both heart and '''mind'''. | (Galatians 5:19, 20) We must therefore constantly put up a fight, being determined to root out negative tendencies from both heart and '''mind'''. | ||

Alal misali, ba zai dace ba a ce za a saka wa bawan nan mai aminci, a yi shari’ar budurwoyi marasa '''azanci''', da na bawa mai ƙyuya, wanda ya ɓoye talintin Ubangiji, sa’ad da Yesu ya “zo” a babban tsanani ba. | Alal misali, ba zai dace ba a ce za a saka wa bawan nan mai aminci, a yi shari’ar budurwoyi marasa '''azanci''', da na bawa mai ƙyuya, wanda ya ɓoye talintin Ubangiji, sa’ad da Yesu ya “zo” a babban tsanani ba. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
It would not be reasonable to say, for example, that the rewarding of the faithful slave, the judgment of the '''foolish''' virgins, and the judgment of the sluggish slave, who hid the Master’s talent, will take place when Jesus “comes” at the great tribulation. | It would not be reasonable to say, for example, that the rewarding of the faithful slave, the judgment of the '''foolish''' virgins, and the judgment of the sluggish slave, who hid the Master’s talent, will take place when Jesus “comes” at the great tribulation. | ||

• A wane '''azanci''' ne ruhun Allah ya yi wa Bulus ja-gora? | • A wane '''azanci''' ne ruhun Allah ya yi wa Bulus ja-gora? | ||
Line 81: | Line 81: | ||
• In what '''sense''' was Paul guided by God’s spirit? | • In what '''sense''' was Paul guided by God’s spirit? | ||

Kalmar nan ‘alheri’ tana nufin ba mutane fuska da yin walwala ko kuma ƙayatar da zuciya da kuma '''azanci'''. | Kalmar nan ‘alheri’ tana nufin ba mutane fuska da yin walwala ko kuma ƙayatar da zuciya da kuma '''azanci'''. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
The word “pleasantness” is associated with the state or quality of being “agreeable or pleasing to the mind, feelings, or '''senses'''.” | The word “pleasantness” is associated with the state or quality of being “agreeable or pleasing to the mind, feelings, or '''senses'''.” | ||

Bari mu tattauna misalai huɗu na abubuwan da aka halitta da “'''azanci''' dayawa” a Misalai 30:24-28. | Bari mu tattauna misalai huɗu na abubuwan da aka halitta da “'''azanci''' dayawa” a Misalai 30:24-28. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Let us consider four examples of created things that are described at Proverbs 30:24-28 as “'''instinctively wise'''.” | Let us consider four examples of created things that are described at Proverbs 30:24-28 as “'''instinctively wise'''.” | ||

Ko da ba su da abin duniya, a wane '''azanci''' ne Kiristoci a Samiruna suke mawadata? | Ko da ba su da abin duniya, a wane '''azanci''' ne Kiristoci a Samiruna suke mawadata? | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Although poor materially, in what '''sense''' were Christians in Smyrna rich? | Although poor materially, in what '''sense''' were Christians in Smyrna rich? | ||

Alal misali, tururuwa, tana da “'''azanci'''.” | Alal misali, tururuwa, tana da “'''azanci'''.” | ||
Line 105: | Line 105: | ||
The ant, for example, is “'''instinctively wise'''.” | The ant, for example, is “'''instinctively wise'''.” | ||

Ya ce, domin “a san hikima da koyarwa. A gane zantattuka na fahimi kuma: domin a karɓi koyarwa cikin aikin hikima, da cikin adalci da shari’a da daidaita: domin a bada '''azanci''' ga marasa wayo, ilimi da hankali ga saurayi.” | Ya ce, domin “a san hikima da koyarwa. A gane zantattuka na fahimi kuma: domin a karɓi koyarwa cikin aikin hikima, da cikin adalci da shari’a da daidaita: domin a bada '''azanci''' ga marasa wayo, ilimi da hankali ga saurayi.” | ||
Line 111: | Line 111: | ||
It is, he says, “for one to know wisdom and discipline, to discern the sayings of understanding, to receive the discipline that gives insight, righteousness and judgment and uprightness, to give to the inexperienced ones '''shrewdness''', to a young man knowledge and thinking ability.” | It is, he says, “for one to know wisdom and discipline, to discern the sayings of understanding, to receive the discipline that gives insight, righteousness and judgment and uprightness, to give to the inexperienced ones '''shrewdness''', to a young man knowledge and thinking ability.” | ||

Yesu bai ambata zuciya da rai da '''azanci''' tare ba domin yana son ya nanata cewa muna bukatar mu nuna muna ƙaunar Allah ta yadda muke ji da yadda muke rayuwa da kuma yadda muke amfani da azancinmu. | Yesu bai ambata zuciya da rai da '''azanci''' tare ba domin yana son ya nanata cewa muna bukatar mu nuna muna ƙaunar Allah ta yadda muke ji da yadda muke rayuwa da kuma yadda muke amfani da azancinmu. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
By mentioning heart, soul, and '''mind''' separately, Jesus emphasized that we must express our love for God in our feelings as well as by the way we lead our life and use our mental faculties. | By mentioning heart, soul, and '''mind''' separately, Jesus emphasized that we must express our love for God in our feelings as well as by the way we lead our life and use our mental faculties. | ||

Mala’ikun da shi ke suna da matsayi mai fifiko da kuma '''azanci''' mai kyau na shari’a fiye da bil Adam, sun san abin da yake faruwa cikin ikklisiya. | Mala’ikun da shi ke suna da matsayi mai fifiko da kuma '''azanci''' mai kyau na shari’a fiye da bil Adam, sun san abin da yake faruwa cikin ikklisiya. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
The angels, being in a superior position and having a keener '''sense''' of justice than humans, were aware of what was taking place in the congregation. | The angels, being in a superior position and having a keener '''sense''' of justice than humans, were aware of what was taking place in the congregation. | ||

A wane '''azanci''' ne take mafificiya? | A wane '''azanci''' ne take mafificiya? | ||
Line 129: | Line 129: | ||
In what '''sense''' was it surpassing? | In what '''sense''' was it surpassing? | ||

A wane '''azanci''' ne za a iya cewa hidimar Nuhu ta yi nasara, kuma me za a iya cewa game da naka aikin wa’azi? | A wane '''azanci''' ne za a iya cewa hidimar Nuhu ta yi nasara, kuma me za a iya cewa game da naka aikin wa’azi? | ||
Line 135: | Line 135: | ||
In what '''sense''' can Noah’s ministry be called a success, and how can the same be said of your preaching work? | In what '''sense''' can Noah’s ministry be called a success, and how can the same be said of your preaching work? | ||

Biyar daga cikinsu marasa-'''azanci''' ne, biyar masu-hikima ne. | Biyar daga cikinsu marasa-'''azanci''' ne, biyar masu-hikima ne. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
Five of them were '''foolish''', and five were discreet. | Five of them were '''foolish''', and five were discreet. | ||

Saboda haka, yana ɗauke da '''azanci''' na ƙaunar aminci. | Saboda haka, yana ɗauke da '''azanci''' na ƙaunar aminci. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
Thus, it includes the '''thought''' of loyalty. | Thus, it includes the '''thought''' of loyalty. | ||