More actions
Created page with "(Song of Solomon 8:6, 7) May it also be the '''resolve''' of all those who accept a marriage proposal to remain loyal to their husbands and deeply respect them. (Waƙar Waƙo..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
(Waƙar Waƙoƙi 8:6, 7) Bari duka ’yan mata da '''suka''' yarda za su aure wani su kasance da aminci ga mazansu kuma su yi masu ladabi sosai. | (Waƙar Waƙoƙi 8:6, 7) Bari duka ’yan mata da '''suka''' yarda za su aure wani su kasance da aminci ga mazansu kuma su yi masu ladabi sosai. | ||

To '''resolve''' the matter, Paul and Barnabas were sent “to the apostles and older men in Jerusalem,” who clearly served as a governing body. —Acts 15:1-3. | To '''resolve''' the matter, Paul and Barnabas were sent “to the apostles and older men in Jerusalem,” who clearly served as a governing body. —Acts 15:1-3. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Don a '''magance''' wannan batun, an aika Bulus da Barnaba zuwa “Urushalima wurin manzanni da dattiɓai,” waɗanda su ne hukumar mulki.—Ayukan Manzanni 15:1-3. | Don a '''magance''' wannan batun, an aika Bulus da Barnaba zuwa “Urushalima wurin manzanni da dattiɓai,” waɗanda su ne hukumar mulki.—Ayukan Manzanni 15:1-3. | ||

How will God soon '''resolve''' human independence from him? | How will God soon '''resolve''' human independence from him? | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Ta yaya ne ba da jimawa ba Allah zai '''warware''' ’yancin kai na ’yan Adam daga wajensa? | Ta yaya ne ba da jimawa ba Allah zai '''warware''' ’yancin kai na ’yan Adam daga wajensa? | ||

2] To '''resolve''' serious problems and disputes, we should of course apply Jesus’ counsel. | 2] To '''resolve''' serious problems and disputes, we should of course apply Jesus’ counsel. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
2] Wajibi ne mu bi '''shawarar''' da Yesu ya ba da idan muna so mu magance irin wannan matsalolin. | 2] Wajibi ne mu bi '''shawarar''' da Yesu ya ba da idan muna so mu magance irin wannan matsalolin. | ||

These two articles will answer those questions and will help us strengthen our '''resolve''' to stand firm against the Devil. | These two articles will answer those questions and will help us strengthen our '''resolve''' to stand firm against the Devil. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Za a amsa tambayoyin nan a waɗannan talifofi biyu don mu '''ƙuduri niyyar''' yin tsayayya da Iblis. | Za a amsa tambayoyin nan a waɗannan talifofi biyu don mu '''ƙuduri niyyar''' yin tsayayya da Iblis. | ||

18 What if a serious concealed sin is bothering your conscience and weakening your '''resolve''' to live up to your dedication to God? | 18 What if a serious concealed sin is bothering your conscience and weakening your '''resolve''' to live up to your dedication to God? | ||
Line 33: | Line 33: | ||
18 Idan akwai wani zunubi na ɓoye da ke damun lamirinka kuma na raunana '''tsai''' da shawararka ka cika keɓe kanka ga Allah fa? | 18 Idan akwai wani zunubi na ɓoye da ke damun lamirinka kuma na raunana '''tsai''' da shawararka ka cika keɓe kanka ga Allah fa? | ||

Even while Adam and Eve were still in the garden of Eden, Jehovah foretold how He would '''resolve''' the issues. | Even while Adam and Eve were still in the garden of Eden, Jehovah foretold how He would '''resolve''' the issues. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
A lokacin da Adamu da Hauwa’u suke cikin lambun Adnin, Jehobah ya annabta yadda zai '''daidaita''' batun. | A lokacin da Adamu da Hauwa’u suke cikin lambun Adnin, Jehobah ya annabta yadda zai '''daidaita''' batun. | ||

Instead of viewing them as one major plight, we may be able to '''resolve''' them one at a time by applying Bible principles. | Instead of viewing them as one major plight, we may be able to '''resolve''' them one at a time by applying Bible principles. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Maimakon mu ɗauka cewa masifa ce mai girma, za mu iya '''magance''' su a hankali ta wajen amfani da mizanan Littafi Mai Tsarki. | Maimakon mu ɗauka cewa masifa ce mai girma, za mu iya '''magance''' su a hankali ta wajen amfani da mizanan Littafi Mai Tsarki. | ||

'''Resolve''' not to exceed them; exercise self-control. | '''Resolve''' not to exceed them; exercise self-control. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
'''Ka ƙudurta''' cewa ba za ka wuce hakan ba; kuma ka kame kanka. | '''Ka ƙudurta''' cewa ba za ka wuce hakan ba; kuma ka kame kanka. | ||

(Hebrews 11:24-26) Keeping in mind the endurance of Job will undoubtedly help us to strengthen our '''resolve''' to remain loyal to Jehovah despite illnesses and misfortunes. | (Hebrews 11:24-26) Keeping in mind the endurance of Job will undoubtedly help us to strengthen our '''resolve''' to remain loyal to Jehovah despite illnesses and misfortunes. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
(Ibraniyawa 11:24-26) Tunawa da yadda Ayuba ya jure, babu shakka, zai taimaka mana mu ƙarfafa '''ƙudurinmu''' na kasancewa amintattu ga Jehovah duk da rashin lafiya da masifu. | (Ibraniyawa 11:24-26) Tunawa da yadda Ayuba ya jure, babu shakka, zai taimaka mana mu ƙarfafa '''ƙudurinmu''' na kasancewa amintattu ga Jehovah duk da rashin lafiya da masifu. | ||

By giving glory to Jehovah, in what ways are you blessed, and what should be your '''resolve'''? | By giving glory to Jehovah, in what ways are you blessed, and what should be your '''resolve'''? | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Domin ɗaukaka Jehovah, a waɗanne hanyoyi ka sami albarka, me ya kamata ka ƙudura '''niyyar yi'''? | Domin ɗaukaka Jehovah, a waɗanne hanyoyi ka sami albarka, me ya kamata ka ƙudura '''niyyar yi'''? | ||

(Matthew 6:9, 10) Because he loved his Father, Jesus was moved to keep his integrity to the end and to give a thorough witness about the Kingdom, which will '''resolve''' those issues. | (Matthew 6:9, 10) Because he loved his Father, Jesus was moved to keep his integrity to the end and to give a thorough witness about the Kingdom, which will '''resolve''' those issues. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
(Matiyu 6:9, 10) Domin yana ƙaunar Ubansa, Yesu ya motsa ya kasance da aminci har matuƙa kuma ya yi wa’azi da kyau game da Mulkin da zai '''magance''' waɗannan batutuwa. | (Matiyu 6:9, 10) Domin yana ƙaunar Ubansa, Yesu ya motsa ya kasance da aminci har matuƙa kuma ya yi wa’azi da kyau game da Mulkin da zai '''magance''' waɗannan batutuwa. | ||

Since it is our desire to draw close to God, may we respond to his love by strengthening our '''resolve''' to serve him with loyalty. | Since it is our desire to draw close to God, may we respond to his love by strengthening our '''resolve''' to serve him with loyalty. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Tun da muradinmu ne mu kusaci Allah, mu yi na’am ga ƙaunarsa ta wajen ƙarfafa '''aniyarmu''' mu bauta masa cikin aminci. | Tun da muradinmu ne mu kusaci Allah, mu yi na’am ga ƙaunarsa ta wajen ƙarfafa '''aniyarmu''' mu bauta masa cikin aminci. | ||

Let us see how God’s Word can help us to '''resolve''' such difficult issues. | Let us see how God’s Word can help us to '''resolve''' such difficult issues. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Bari mu ga yadda Kalmar Allah za ta iya taimaka mana mu '''magance matsalolin''' da muke ciki. | Bari mu ga yadda Kalmar Allah za ta iya taimaka mana mu '''magance matsalolin''' da muke ciki. | ||

Believing that assurance and knowing what is about to take place will strengthen his '''resolve''' to continue on, even if he has to face a few more difficulties in the meantime. | Believing that assurance and knowing what is about to take place will strengthen his '''resolve''' to continue on, even if he has to face a few more difficulties in the meantime. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Domin ya gaskata da abin da aka gaya masa da kuma abin da ke gab da faruwa, hakan zai ƙarfafa shi ya ci gaba da yin aikinsa, ko da zai fuskanci ƙarin matsaloli na ɗan lokaci. | Domin ya gaskata da abin da aka gaya masa da kuma abin da ke gab da faruwa, hakan zai ƙarfafa shi ya ci gaba da yin aikinsa, ko da zai fuskanci ƙarin matsaloli na ɗan lokaci. | ||

Hitoshi’s family and friends encouraged him to remain firm in his '''resolve''' to be honest, yet he began to have some doubts. | Hitoshi’s family and friends encouraged him to remain firm in his '''resolve''' to be honest, yet he began to have some doubts. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Iyalin Hitoshi sun ƙarfafa shi ya yi tsayin daka a yin gaskiya, duk da haka, ya soma yin shakka. | Iyalin Hitoshi sun ƙarfafa shi ya yi tsayin daka a yin gaskiya, duk da haka, ya soma yin shakka. | ||

To understand the direction that Jehovah provides, make it your '''resolve''' to read a portion of the Bible each day. | To understand the direction that Jehovah provides, make it your '''resolve''' to read a portion of the Bible each day. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Don ka fahimci ja-gorancin da Jehobah ke yi, ka '''ƙudurta''' cewa za ka karanta Littafi Mai Tsarki a kowace rana. | Don ka fahimci ja-gorancin da Jehobah ke yi, ka '''ƙudurta''' cewa za ka karanta Littafi Mai Tsarki a kowace rana. | ||

15 Our imperfect flesh can weaken our '''resolve''' to stay alert. | 15 Our imperfect flesh can weaken our '''resolve''' to stay alert. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
15 Da yake mu ajizai ne, hakan zai iya hana '''mu''' kasancewa a faɗake. | 15 Da yake mu ajizai ne, hakan zai iya hana '''mu''' kasancewa a faɗake. | ||

16 Will You '''Resolve''' Conflicts and Promote Peace? | 16 Will You '''Resolve''' Conflicts and Promote Peace? | ||
Line 111: | Line 111: | ||
16 Shin '''Sasanta''' Rigima Zai Sa Ku Yi Zaman Lafiya? | 16 Shin '''Sasanta''' Rigima Zai Sa Ku Yi Zaman Lafiya? | ||

Bearing the answers to those two questions in mind will help us to strengthen our '''resolve''' to remain on the fine path we have chosen. | Bearing the answers to those two questions in mind will help us to strengthen our '''resolve''' to remain on the fine path we have chosen. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Amsoshin waɗannan tambayoyi za su taimake mu mu ƙarfafa '''ƙudurinmu''' na ci gaba da bin hanya mai kyau da muka zaɓa. | Amsoshin waɗannan tambayoyi za su taimake mu mu ƙarfafa '''ƙudurinmu''' na ci gaba da bin hanya mai kyau da muka zaɓa. | ||

What sort of questions must parents help their children to '''resolve'''? | What sort of questions must parents help their children to '''resolve'''? | ||
Line 123: | Line 123: | ||
Waɗanne irin tambayoyi ne dole iyaye su taimake ’ya’yansu '''warwarewa'''? | Waɗanne irin tambayoyi ne dole iyaye su taimake ’ya’yansu '''warwarewa'''? | ||

6:14, 15) In line with the prayer, how fitting it would be for each mate to make it a '''resolve''' to help the other and to “continue putting up with one another and forgiving one another freely.” | 6:14, 15) In line with the prayer, how fitting it would be for each mate to make it a '''resolve''' to help the other and to “continue putting up with one another and forgiving one another freely.” | ||
Line 129: | Line 129: | ||
6:14, 15) Cikin jituwa da wannan addu’a, zai dace kowannensu ya '''tsai''' da '''shawara''' ‘yana haƙuri da juna, yana gafarta ma juna.’ | 6:14, 15) Cikin jituwa da wannan addu’a, zai dace kowannensu ya '''tsai''' da '''shawara''' ‘yana haƙuri da juna, yana gafarta ma juna.’ | ||

(Job 1:8-11; 2:3, 4) Those issues and the way that Jehovah has chosen to '''resolve''' them are bigger than any of us as individuals. | (Job 1:8-11; 2:3, 4) Those issues and the way that Jehovah has chosen to '''resolve''' them are bigger than any of us as individuals. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
(Ayuba 1:8-11; 2:3, 4) Waɗannan batutuwa da yadda Jehovah ya zaɓa ya '''magance''' su sun fi kowannenmu. | (Ayuba 1:8-11; 2:3, 4) Waɗannan batutuwa da yadda Jehovah ya zaɓa ya '''magance''' su sun fi kowannenmu. | ||

(b) What should be our '''resolve'''? | (b) What should be our '''resolve'''? | ||
Line 141: | Line 141: | ||
(b) Mene ne ya kamata mu '''ƙuduri aniyar yi'''? | (b) Mene ne ya kamata mu '''ƙuduri aniyar yi'''? | ||

As with the first-century congregation in Rome, what is needed to '''resolve''' differences today? | As with the first-century congregation in Rome, what is needed to '''resolve''' differences today? | ||
Line 147: | Line 147: | ||
Kamar yadda ya faru da Kiristoci a Roma, me ya kamata waɗanda suke '''gardama''' su yi? | Kamar yadda ya faru da Kiristoci a Roma, me ya kamata waɗanda suke '''gardama''' su yi? | ||