Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:respect: Difference between revisions

Discussion page of respect
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:18782)
m Reverted edits by Maintenance script (talk) to last revision by Admin
Tag: Rollback
Line 1: Line 1:
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[respect]] [https://glosbe.com/en/ha/respect]==
14 Do I '''respect''' and love the Bible’s moral standards?
# Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[respect]]:
##''14 Do I '''[[respect]]''' and love the Bible’s moral standards? [https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/respect]<br><br>


14 Shin ina '''daraja''' da kuma ƙaunar mizanan ɗabi’a na Littafi Mai Tsarki?


<small>Retrieved October 25, 2021, 11:21 am via glosbe (pid: 18782)</small>
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
(Song of Solomon 8:6, 7) May it also be the resolve of all those who accept a marriage proposal to remain loyal to their husbands and deeply '''respect''' them.
 
(Waƙar Waƙoƙi 8:6, 7) Bari duka ’yan mata da suka yarda za su aure wani su kasance da aminci ga mazansu kuma su yi masu '''ladabi''' sosai.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
But children feel more secure and develop more '''respect''' and love for their parents when they know that their parents’ “Yes” means yes and their “No” means no —even if that entails punishment. —Matthew 5:37.
 
Amma, yara sun fi samun kwanciyar hankali kuma suna ƙara '''daraja''' da ƙaunar iyayensu idan suka san cewa “I” ɗin iyayensu shi ne i, kuma “A’a” a’a, ko da hakan ya ƙunshi horo.—Matta 5:37.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
How can she arouse his curiosity about the Bible while at the same time '''respect''' his feelings and opinions?
 
Ta yaya za ta sa ya yi marmarin sanin koyarwar Littafi Mai Tsarki ba tare da '''rena''' shi ko ra’ayinsa ba?
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
14 Note the emphasis that Paul placed on subjection and '''respect'''.
 
14 Ka lura da nanacin da Bulus ya yi a kan ba da kai da kuma '''biyayya'''.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
To '''respect''' the name
 
'''Daraja''' sunan
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
God’s Word tells parents how important it is to provide in this '''respect'''.
 
Kalmar Allah ta gaya wa iyaye yadda yake da muhimmanci a biya wannan bukata.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
15 Showing '''respect''' for the property of others contributes to the unity of the congregation.
 
15 '''Daraja''' kayan mutane yana kawo haɗin kai a cikin ikilisiya.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
True Christians '''Respect''' God’s Word
 
Kiristoci na Gaskiya '''Suna Daraja''' Kalmar Allah
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
8 The apostle Peter wrote: “Sanctify the Christ as Lord in your hearts, always ready to make a defense before everyone that demands of you a reason for the hope in you, but doing so together with a mild temper and deep '''respect'''.”
 
8 Manzo Bitrus ya rubuta: “Cikin zukatanku ku tsarkake Kristi kamar Ubangiji: kullum a shirye ku ke ku amsa ma kowane mai-tambayanku dalilin begen da ke cikinku, amma dai da '''ladabi''' da tsoro.”
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Expressing gratitude for services rendered is an excellent way to show '''respect''', whether to a teacher, a doctor, a shopkeeper, or anyone else.
 
Yin godiya don abin da aka yi mana hanya ce mai kyau na nuna '''biyayya''', ko ga malami, likita, mai kanti, ko kuma ga ko waye.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Instead, he will consider her feelings, always treating her with '''respect''' and dignity.
 
Maimakon haka, zai yi la’akari da yadda take ji, zai bi da ita cikin daraja.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
'''Respect''' for principles precludes such an attitude.
 
'''Daraja''' ga ƙa’idodi ba ta haɗa da irin wannan halin ba.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>  
 
But the fear of God will remain throughout eternity as his faithful servants in heaven and on earth continue to show him due '''respect''', obedience, and honor.
 
Amma tsoron Allah ne zai rage har abada yayin da bayinsa masu aminci a sama da kuma a duniya za su ci gaba da '''daraja''' shi, su yi masa biyayya, kuma girmama shi.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
(John 8:29) A wife who submits to her husband’s headship out of love and '''respect''' for God does much to make her family life happy.
 
(Yohanna 8:29) Macen da ta yi biyayya ga ikon mijinta domin ƙauna da '''biyayya''' ga Allah za ta sa iyalinta farin ciki.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
'''Respect''' Jehovah’s arrangement for discipline.
 
'''Ku daraja''' tsarin da Jehobah ya kafa na horar da mai laifi.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
(2 Timothy 3:1) If you ever find yourself in such a dire situation, follow Elijah’s example in this '''respect''': Pour out your feelings to God.
 
(2 Timotawus 3:1) Idan ka samu kanka cikin irin wannan yanayi mai wuya, ka bi misalin Iliya a wannan fanni: Ka gaya wa Allah gabaƙi ɗaya yadda kake ji.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
▪ '''Respect''' your teenager’s privacy.
 
▪ Ka '''daraja''' sirrin ɗanka da ya rubuta.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Reasonably, we would expect that a person who is worthy of such attention and '''respect''' has done something to merit honor or that he serves in a special position.
 
Hakika, ana '''girmama''' mutum ne idan ya yi abin da ya cancanta ko kuma yana da wani matsayi na musamman.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Though David could discern only a small part of the immensity of the universe, he drew the right conclusion —God merits our '''respect''' and adoration.
 
Ko da yake ya fahimci kaɗan ne kawai daga cikin girman sararin samaniya, Dauda ya fahimci amsar da ta dace, wato Allah ne ya cancanci biyayyarmu da kuma '''girmamawa'''.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
When we heed Scriptural counsel from the faithful slave class, we show '''respect''' for Jehovah’s arrangement.
 
Sa’ad da muka bi umurnin Nassi da bawa mai hikima yake bayarwa, muna nuna cewa muna '''daraja''' tsarin Jehobah.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
• How do we show that we '''respect''' Christ’s holiness?
 
• Ta yaya za mu nuna cewa muna '''daraja''' abubuwa masu tsarki na Kristi?
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
How vital that parents teach their children to '''respect''' God’s representatives!
 
Yana da muhimmanci iyaye su koya wa yaransu su '''daraja''' wakilan Allah!
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
How long will it take for her husband to regain her trust and '''respect'''?
 
Yaushe ne za ta kuma amince da maigidanta har ta '''daraja''' shi?
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
<html><img align=right src="FILE"/></html>[[Category:TODO]][[Category:GlosbeTODOen]]