Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:proposal: Difference between revisions

Discussion page of proposal
Created page with "Rather, her '''proposal''' reveals a very human outlook. Abin da ta '''roƙa''' ya nuna yadda ’yan Adam suke tunani. jw2019 An Unexpected '''..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
Abin da ta '''roƙa''' ya nuna yadda ’yan Adam suke tunani.

jw2019

An Unexpected '''Proposal'''
An Unexpected '''Proposal'''
Line 9: Line 9:
Tayin da Ban Yi '''Tsammani Ba'''
Tayin da Ban Yi '''Tsammani Ba'''

jw2019

Still, her '''proposal''' showed an admirable lack of selfishness.

Line 15: Line 15:
A wannan '''duniyar''', mutane sun fi so abu ya amfane su.

Why is deciding whether to accept a marriage '''proposal''' so serious?

Line 21: Line 21:
Me ya sa yin tunani kafin a yi na’am da '''batun''' aure yake da muhimmanci?

How can we ‘consider our steps’ when evaluating a business '''proposal'''?

Line 27: Line 27:
Ta yaya za mu ‘lura da al’amuranmu’ sa’ad da muke auna '''tayi''' na kasuwanci?

Lorraine and I renewed our acquaintance in 1958, and she accepted my '''proposal''' of marriage.

Line 33: Line 33:
Ni da ita mun sake soma abokantaka a shekara ta 1958 kuma ta '''yarda''' ta aure ni.

21:5) For example, are you considering a business '''proposal'''?

Line 39: Line 39:
21:5) Alal misali, kana tunanin '''tayi''' na kasuwanci da aka yi '''maka'''?

Still, she accepted my '''proposal''' and joined me in a rural life that she knew little about.

Line 45: Line 45:
Amma ta yarda mu yi '''aure''' kuma muka soma yin rayuwa a karkara duk da cewa ba ta taɓa yin irin wannan rayuwa ba.

When Paul was about to embark on his second missionary journey, Barnabas agreed to the '''proposal''' that they revisit the congregations in Cyprus and Asia Minor.

Line 51: Line 51:
Sa’ad da Bulus yake so ya fara tafiyarsa ta wa’azi a ƙasashen waje, Barnaba ya '''yarda''' da shawarar su sake ziyartar ikilisiyoyi a Ƙubrus da kuma Asiya Ƙarama.

Taking time to consider the risks will help you to evaluate the '''proposal''' realistically. —Proverbs 13:16; 22:3.

Line 57: Line 57:
Idan ka yi tunani sosai game da haɗarurruka, hakan zai taimake ka ka bincika '''tayin''' sosai.—Misalai 13:16; 22:3.

6 In many places today, a woman can choose either to accept or to reject a marriage '''proposal'''.

Line 63: Line 63:
6 A yawancin wurare, mace tana da ’yancin ta yarda ko ta ƙi wanda ya zo mata da '''batun''' aure.

• Why is accepting a marriage '''proposal''' so serious?

Line 69: Line 69:
• Me ya sa yin na’am da '''batun''' aure '''ba a bin wasa ba''' ne?

4 A prudent person carefully examines a business '''proposal''' before making a decision.

Line 75: Line 75:
4 Mutum mai hikima yakan bincika '''tayin''' kasuwancin da aka yi masa a hankali kafin ya yanke shawara.

<nowiki>*</nowiki> Later, while I was still serving as a missionary in Thailand, he asked me to marry him, and I accepted his '''proposal'''.

Line 81: Line 81:
<nowiki>*</nowiki> Daga baya, sa’ad da nake hidima na masu wa’azi na ƙasashen waje a Thailand, ya tambaye ni ko zan aure shi, sai na '''yarda'''.

Why should a Christian weigh a '''proposal''' of marriage carefully?

Line 87: Line 87:
Idan wani ya ce ki aure shi, me ya kamata '''ki yi la’akari''' a kai sosai '''kafin ki yarda'''?