Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:kafe: Difference between revisions

Discussion page of kafe
Created page with "An mayar da bautar gaskiya ta Jehovah da girma sosai, tana '''kafe''' sosai, kuma an ɗaukaka ta fiye da kowane irin addini. The lofty true worship of Jehovah has been restor..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
The lofty true worship of Jehovah has been restored, '''firmly''' established, and elevated above any and all other types of religion.

jw2019

Mu talakawan Mulkin Almasihu ne kuma a '''kafe''' a wajen ikon mallaka na Jehovah muke.

Line 9: Line 9:
We are subjects of the Messianic Kingdom and '''are solidly''' on the side of Jehovah’s sovereignty.

Maimakon hakan, zukatansu “a '''kafe''' ta ke” ko kuma ta “kafu” yayin da suke duba gaba da gaba gaɗi, da sanin cewa duniyar Allah ta adalci ta yi kusa.

Line 15: Line 15:
Instead, their hearts are “'''steadfast'''” and “unshakable” as they look to the future with confidence, knowing that God’s righteous new world is near.

Bayan haka kuma, Saul “kuwa ya yi shiri ya nashi Dawuda, ya '''kafe''' shi ga bango.

Line 21: Line 21:
But then, Saul again “sought to pin David to the wall with the spear.”

19 Ka tuna cewa mai tsaron “ya yi ruri kamar zaki, ya ce, Ya Ubangiji, da rana ina nan tsaye tuttur a bisa bene na dako, dare duk kuma ina nan '''kafe''' a wurin tsarona.”

Line 27: Line 27:
19 Recall that the watchman “proceeded to call out like a lion: ‘Upon the watchtower, O Jehovah, I am standing constantly by day, and at my '''guardpost''' I am stationed all the nights.’”

Begensu na madawwamiyar rai a '''kafe''' yake cikin sabuwar duniyar Allah.

Line 33: Line 33:
Their hope of eternal life '''is anchored''' in God’s new world.

Ya yi ruri kamar zaki, ya ce, Ya Ubangiji, da rana ina nan tsaye tuttur a bisa bene na dako, dare duk kuma ina nan '''kafe''' a wurin tsarona.”

Line 39: Line 39:
And he proceeded to call out like a lion: ‘Upon the watchtower, O Jehovah, I am standing constantly by day, and at my '''guardpost''' I am stationed all the nights.’”

(Luka 9:62) Maimako, lokaci ne na “tsaya a '''kafe''', kullum kuna himantuwa ga aikin Ubangiji, domin kuwa kun san faman da kuke yi saboda Ubangiji ba a banza yake ba.”—1 Korantiyawa 15:58.

Line 45: Line 45:
(Luke 9:62) Rather, it is the time to “become '''steadfast''', unmovable, always having plenty to do in the work of the Lord, knowing that your labor is not in vain in connection with the Lord.” —1 Corinthians 15:58.

“Ya Ubangiji, da rana ina nan tsaye tuttur a bisa bene na dako, dare duk kuma ina nan '''kafe''' a wurin tsarona.”—ISHAYA 21:8.

Line 51: Line 51:
“Upon the watchtower, O Jehovah, I am standing constantly by day, and at my '''guardpost''' I am stationed all the nights.” —ISAIAH 21:8.

Idan muna da bangaskiya da take '''kafe''', me za mu yi a lokacin ƙoƙarce-ƙoƙarce a sa mu mu yi shakka ko mu tsorata?

Line 57: Line 57:
If we have faith that is '''firmly founded''', how will we react in the face of efforts that are meant to cause us to doubt or fear?

Gama a '''kafe''' yake sosai bisa bangaskiya mai-ƙarfi cewa wannan Aljanna mai-zuwan tabbaci ne.

Line 63: Line 63:
It is founded on a '''solidly''' based faith that this incoming Paradise is inevitable.

A wata sassa kuma, manzo Bulus ya rubuta: “Muna da begenmu a '''kafe''' ga Allah mai-rai.”—1 Timothawus 4:10.

Line 69: Line 69:
On the other hand, the apostle Paul wrote: “We have rested our '''hope''' on a living God.” —1 Timothy 4:10.

Ji nake kamar na '''kafe''', na kasa yin gaba ko baya, kuma dangina suka soma tsananta mini domin sabon addinina.

Line 75: Line 75:
I felt '''stuck''', moving neither forward nor backward, and my relatives began giving me a very hard time about my new faith.

Da ya iso wurin, bai ji daɗi ba don ya sami rundunar nan biyu sun '''kafe''' kamar yadda aka ambata a farkon talifin nan.

Line 81: Line 81:
When he arrived, he was dismayed to find the two armies locked in the '''stalemate''' described at the outset of this article.

Birnin da ke '''kafe''' bisa tudu ba shi ɓoyuwa.

Line 87: Line 87:
A city cannot '''be''' hid when situated upon a mountain.

Ana zaginsa babu dalili, duk da haka halinsa ga mutane a '''kafe''' yake yana kama kai, da daraja, har ma da kirki.

Line 93: Line 93:
You see him slandered without cause, yet his '''demeanor''' is firm but calm, dignified, even kind.

(Zabura 119:89-96) Mai zabura ya rera: “Maganarka tabbatacciya ce, ya Ubangiji, a '''kafe''' take a sama. . . .

Line 99: Line 99:
(Psalm 119:89-96) The psalmist sang: “To time indefinite, O Jehovah, your word '''is stationed''' in the heavens. . . .

9 Da yake ka juya daga ayyuka na zunubi, ka ci gaba da biɗan taimakon Allah don ka riƙe zuciyarka a '''kafe'''.

Line 105: Line 105:
9 Having converted by turning away from sinful practices, continue to seek God’s help in keeping your heart '''steadfast'''.

Latest revision as of 07:53, 21 January 2022

An mayar da bautar gaskiya ta Jehovah da girma sosai, tana kafe sosai, kuma an ɗaukaka ta fiye da kowane irin addini.

The lofty true worship of Jehovah has been restored, firmly established, and elevated above any and all other types of religion.

Mu talakawan Mulkin Almasihu ne kuma a kafe a wajen ikon mallaka na Jehovah muke.

We are subjects of the Messianic Kingdom and are solidly on the side of Jehovah’s sovereignty.

Maimakon hakan, zukatansu “a kafe ta ke” ko kuma ta “kafu” yayin da suke duba gaba da gaba gaɗi, da sanin cewa duniyar Allah ta adalci ta yi kusa.

Instead, their hearts are “steadfast” and “unshakable” as they look to the future with confidence, knowing that God’s righteous new world is near.

Bayan haka kuma, Saul “kuwa ya yi shiri ya nashi Dawuda, ya kafe shi ga bango.

But then, Saul again “sought to pin David to the wall with the spear.”

19 Ka tuna cewa mai tsaron “ya yi ruri kamar zaki, ya ce, Ya Ubangiji, da rana ina nan tsaye tuttur a bisa bene na dako, dare duk kuma ina nan kafe a wurin tsarona.”

19 Recall that the watchman “proceeded to call out like a lion: ‘Upon the watchtower, O Jehovah, I am standing constantly by day, and at my guardpost I am stationed all the nights.’”

Begensu na madawwamiyar rai a kafe yake cikin sabuwar duniyar Allah.

Their hope of eternal life is anchored in God’s new world.

Ya yi ruri kamar zaki, ya ce, Ya Ubangiji, da rana ina nan tsaye tuttur a bisa bene na dako, dare duk kuma ina nan kafe a wurin tsarona.”

And he proceeded to call out like a lion: ‘Upon the watchtower, O Jehovah, I am standing constantly by day, and at my guardpost I am stationed all the nights.’”

(Luka 9:62) Maimako, lokaci ne na “tsaya a kafe, kullum kuna himantuwa ga aikin Ubangiji, domin kuwa kun san faman da kuke yi saboda Ubangiji ba a banza yake ba.”—1 Korantiyawa 15:58.

(Luke 9:62) Rather, it is the time to “become steadfast, unmovable, always having plenty to do in the work of the Lord, knowing that your labor is not in vain in connection with the Lord.” —1 Corinthians 15:58.

“Ya Ubangiji, da rana ina nan tsaye tuttur a bisa bene na dako, dare duk kuma ina nan kafe a wurin tsarona.”—ISHAYA 21:8.

“Upon the watchtower, O Jehovah, I am standing constantly by day, and at my guardpost I am stationed all the nights.” —ISAIAH 21:8.

Idan muna da bangaskiya da take kafe, me za mu yi a lokacin ƙoƙarce-ƙoƙarce a sa mu mu yi shakka ko mu tsorata?

If we have faith that is firmly founded, how will we react in the face of efforts that are meant to cause us to doubt or fear?

Gama a kafe yake sosai bisa bangaskiya mai-ƙarfi cewa wannan Aljanna mai-zuwan tabbaci ne.

It is founded on a solidly based faith that this incoming Paradise is inevitable.

A wata sassa kuma, manzo Bulus ya rubuta: “Muna da begenmu a kafe ga Allah mai-rai.”—1 Timothawus 4:10.

On the other hand, the apostle Paul wrote: “We have rested our hope on a living God.” —1 Timothy 4:10.

Ji nake kamar na kafe, na kasa yin gaba ko baya, kuma dangina suka soma tsananta mini domin sabon addinina.

I felt stuck, moving neither forward nor backward, and my relatives began giving me a very hard time about my new faith.

Da ya iso wurin, bai ji daɗi ba don ya sami rundunar nan biyu sun kafe kamar yadda aka ambata a farkon talifin nan.

When he arrived, he was dismayed to find the two armies locked in the stalemate described at the outset of this article.

Birnin da ke kafe bisa tudu ba shi ɓoyuwa.

A city cannot be hid when situated upon a mountain.

Ana zaginsa babu dalili, duk da haka halinsa ga mutane a kafe yake yana kama kai, da daraja, har ma da kirki.

You see him slandered without cause, yet his demeanor is firm but calm, dignified, even kind.

(Zabura 119:89-96) Mai zabura ya rera: “Maganarka tabbatacciya ce, ya Ubangiji, a kafe take a sama. . . .

(Psalm 119:89-96) The psalmist sang: “To time indefinite, O Jehovah, your word is stationed in the heavens. . . .

9 Da yake ka juya daga ayyuka na zunubi, ka ci gaba da biɗan taimakon Allah don ka riƙe zuciyarka a kafe.

9 Having converted by turning away from sinful practices, continue to seek God’s help in keeping your heart steadfast.